iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulinci ta Najeriya reshen jahar Adamawa ta sanar da cewa sama da musulmi dubu 5 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci na kungiyar boko haram.
Lambar Labari: 3482259    Ranar Watsawa : 2018/01/01

Bangaren kasa da kasa, an saka masallacin Abbas Hilmi da ke birnin Alkahira na kasar Masar a cikin wuraren tarihi na wannan kasa.
Lambar Labari: 3482258    Ranar Watsawa : 2018/01/01

Bangaren kasa da kasa, a hare-haren da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kaddamar a yammacin jiya a kan lardin Hudaidah na kasar Yemen, fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3482256    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, Wani babban malamin cibiyar Azhar da ke kasar Masar ya bayyana cewa, wajibi ne a kare wuraren ibada na mabiya addinin kirista da suke rayuwa a cikin musulmi.
Lambar Labari: 3482255    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan Boko haram sun kashe wasu fararen hula masu aikin katako a kusa da birnin Maiduguri.
Lambar Labari: 3482254    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan daesh sun fitar da wani bayani da ke bayyana cewa akwa lamunin shiga aljanna a lokacin kirsimati shi kashe duk wanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482253    Ranar Watsawa : 2017/12/30

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna damuwa matuka tare da yin kakkausar suka dangane da cutar da dalibai mata musulmi da ske saka hijabi.
Lambar Labari: 3482252    Ranar Watsawa : 2017/12/30

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin Kabul na Afghanistan.
Lambar Labari: 3482250    Ranar Watsawa : 2017/12/29

Bangaren kasa da kasa, baje kolin mai taken tarihin Andalus zai gudana a kasar Qatar a cikin shekara mai kamawa.
Lambar Labari: 3482249    Ranar Watsawa : 2017/12/29

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama da kuma kare dimukradiyya da ke da mazauni a Amurka ta bayyana shari’ar mahukuntan Bahrain kan sheikh Ali Salman da cewa wasa da hankulan jama’a ne.
Lambar Labari: 3482248    Ranar Watsawa : 2017/12/29

"Mun Karfafa Shi Da Ruhul Qudus" Surat Baqarah: aya ta 87
Lambar Labari: 3482247    Ranar Watsawa : 2017/12/29

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, a cikin watan ramadan mai zuwa n ake sa ran za  afara aiwatar da wani shiri mai taken tafiya zuwa ga kur’ani a Birtaniya.
Lambar Labari: 3482245    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, bayan zaben najat Daryush musulma ta farko a majalisar dokokin Catalonia addin musulmi a majalisa ya kai mutum uku.
Lambar Labari: 3482244    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
Lambar Labari: 3482243    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, Mahukutan kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan wasu mutane 15 saboda samunsu da hannu cikin ayyukan ta'addanci musamman a yankin Sina'i na kasar.
Lambar Labari: 3482242    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, an kammala dukkanin shirin gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Khartum a kasar Sudan a karo na tara.
Lambar Labari: 3482241    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa a Najeriya karo na 32 tare da halartar wakilai daga sassan kasar.
Lambar Labari: 3482240    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Najeriya sun sanar da dakile wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a birnin Maiduguri a ranar Kirsimeti.
Lambar Labari: 3482239    Ranar Watsawa : 2017/12/26

Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a musulmi ‘yan asalin kasar Iran mazauna birnin London sun yi katukan taya kiristoci murnar kirsimati.
Lambar Labari: 3482238    Ranar Watsawa : 2017/12/26