iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kasha mutane 6 a wani harin kunar bakin wake a kauyen Hyambula da ke cikin jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482343    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin Palastine sun bukaci kasashen Afirka da su ci gaba da yin tsayin daka kan wajen bijirewa Trump kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482342    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurkawa ne ad suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi suka yi gangamin adawa da Trump a birnin New York.
Lambar Labari: 3482341    Ranar Watsawa : 2018/01/27

Bangaren kasa da kasa, masallatai kimanin 200 suka sanar da aniyarsu cewa a ranar 18 ga watan Fabrairu za su gudanar da shirinsu na bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482340    Ranar Watsawa : 2018/01/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro mai taken juyin juya halin muslucni da gudunmawarsa wajen ci gaba a duniya a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482339    Ranar Watsawa : 2018/01/27

Bangaren lasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta duniya ta bayyan acewa, dubban daruruwan ‘yan kabilar Rohingya da suke gudun hijira sun atsoron komawa kasarsu.
Lambar Labari: 3482338    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, Muiz Masud malami ne a jami’ar Cambriege da ke kasar Birtaniya wanda ya gabatar da jawabi a gaban taron tattalin arziki a birnin Davos na kasar Switzerland.
Lambar Labari: 3482337    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, Said Bukhait Mubarak wani masani ne mai bincike kan kur’ani mai tsarki, wanda ya fara gudanar da wani sabon bincike kan harshen kur’ani.
Lambar Labari: 3482336    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taron karatun kur'ani mai tsarkia  birnin kazablanka na kasar Morocco, tare da halartar makaranta fiye da 400 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3482335    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, muuslmi na farko daga yankin Hilsea na gundumar Portsmouth a kasar Ingila ya shiga aikin soji a rundunar sama ta kasar.
Lambar Labari: 3482334    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, cibiyar addini ta Azhar da ke kasar Masar ta ware wani bangare na musamman a baje kolin littafai na duniya a Alkahira mai suna Quds.
Lambar Labari: 3482333    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka na shirin gudanar da sallar zuhur a cikin jam'i a gaban fadar white house a ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3482332    Ranar Watsawa : 2018/01/24

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da zaman taro na tunawa da musulmin da aka kashe a masallacin garin Quebec na kasar Canada a shekarar da ta gabata a unguwar (St. Catharines).
Lambar Labari: 3482331    Ranar Watsawa : 2018/01/24

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Khalid Aljundi ya bayyana cewa daya daga cikin matsalolin da ake fuskanta a halin yanzu a kasar Masar ita ce karancin mata makaranta kur'ani.
Lambar Labari: 3482330    Ranar Watsawa : 2018/01/24

Bangaren kasa da kasa, Mir Hirush wani fitaccen malamin yahudawa ya bayyana cewa, abin da Isra’ila take yi ya sabawa koyarwar annabi Musa (AS).
Lambar Labari: 3482329    Ranar Watsawa : 2018/01/23

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta nuna rashin amincewa kan kalaman batunci da wani jami’in kasar ya yi kan musulmi da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482328    Ranar Watsawa : 2018/01/23

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482327    Ranar Watsawa : 2018/01/23

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu gidaje guda 14,000 a cikin yankunan palastinawa da ke cikin birnin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482325    Ranar Watsawa : 2018/01/22

Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Australiaa cikin shekarun baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3482324    Ranar Watsawa : 2018/01/22

Bangaren kasa da kasa, wata majami'a ta buga tare da raba kwafin kur'ani mai tsarki a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482323    Ranar Watsawa : 2018/01/22