iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta karyat raton da jaridar New York Times ta bayar da ke cewa za a gudanar da taron amincewa da Quds a matsayin birnin Isra'ila.
Lambar Labari: 3482280    Ranar Watsawa : 2018/01/08

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bangaladesh na shirin fara kwashe dubban daruruwan 'yan kabilar Rohingya zuwa Myanmar.
Lambar Labari: 3482279    Ranar Watsawa : 2018/01/08

Bnagaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun shirya wani zaman taro domin yin bita kan lamurran ad suka shafi harkokin larabarai da suka shafi musulmi a Najeriya.
Lambar Labari: 3482278    Ranar Watsawa : 2018/01/08

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayan fasahar muslunci na wata ba’iraniya Najis Haidari a birnin Masqat na Oman.
Lambar Labari: 3482277    Ranar Watsawa : 2018/01/07

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa sunan Muhammad shi ne na uku a cikin sunayen da uka fi yaduwa a cikin Austria a cikin shekara ta 2017.
Lambar Labari: 3482276    Ranar Watsawa : 2018/01/07

Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Bellevue da ke birnin Washington na Amurka sun gudanar da zama domin tattauna hanyoyin kaucewa matsalolin da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3482275    Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'adda sun yi wa wani matashi yankan rago a yankin Sinai na kasar Masar a bainar jama'a.
Lambar Labari: 3482274    Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sace wani alkali musulmi a cikin jahar Niger da ke tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482273    Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Jihadul sami ta kirayi jerin gwanon juma’ar nuna fushi da kuma kare masallacin Quds a yau.
Lambar Labari: 3482271    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, babban masallacin birnin Paris na kasar Faransa ya fice daga kwamitin kasa na mabiya addinai sakamakon kin gayyatar babban daraktan masallacin a taron sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3482270    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ‘yan kasashen waje mazauna kasar hadadiyar daular larabawa a Ra’asul Khaimah.
Lambar Labari: 3482269    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, kasashen larabawa za su gudanar da wani zama a kasar Jodan domin tattauna batun Quds.
Lambar Labari: 3482268    Ranar Watsawa : 2018/01/04

Bangaren kasa da kasa, wani bincike yay i nuni da cewa daga nan zuwa shkaru talatin adadin musulmin amurkazai rubanya.
Lambar Labari: 3482267    Ranar Watsawa : 2018/01/04

Bangaren kasa da kasa, daliban kur’ani kimanin 7000 ne suke yin karatun allo makarantu daban-daban a garin wahra na kasar Ajeriya.
Lambar Labari: 3482266    Ranar Watsawa : 2018/01/04

Bangaren kasa da kasa, akalla mutane  14 ne aka tabbatar da rasuwarsu sakamakon wani harin ta’addanci da aka kai a wani masallaci a gain Gamboru.
Lambar Labari: 3482265    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na kafofin yada labarai na kasashen musulmi a birnin Beirut na Lebanon kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482264    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, kungiyar matasa musulmi ta duniya ta bayar da kyautar kwafin kur’ani guda dubu 15 ga matasan kasar Jbouti.
Lambar Labari: 3482263    Ranar Watsawa : 2018/01/03

Bangaren kasa da kasa, ginin masallaci mai tulluwa 99 ya ja hankulan jama'a matuka  akasar Australia yayin da Angelo Candalepas wanda tsara ginin masallacin ya nuna farin cikinsa.
Lambar Labari: 3482262    Ranar Watsawa : 2018/01/02

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru biyu da shahadar sheikh Nimr babban malamin addini a kasar Saudiyya wanda masarautar kasar ta kashe.
Lambar Labari: 3482261    Ranar Watsawa : 2018/01/02

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa mai taken idin kur'ani karo na bakawai a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482260    Ranar Watsawa : 2018/01/02