Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu mutane da suka gudanar da bincike da kuma rubutu kan marigayi Imam Khomenei (RA) a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482363 Ranar Watsawa : 2018/02/04
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar kare dimukradyya ta duniya ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da matakan zalunci da masarautar kamar karya take dauka kan ‘yan adawar siyasa.
Lambar Labari: 3482362 Ranar Watsawa : 2018/02/03
Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna birnin Cherry Hill na jahar New Jersey a kasar Amurka za su gudanar da wani shiri na isar da sakon musulunci ga makwabtansu.
Lambar Labari: 3482361 Ranar Watsawa : 2018/02/03
Bangaren kasa da kasa, an rattaba hannu kan wata wata yarjejeniya ta gudanar da aiki tare wajen tarjama hikimomin littafin nahjul Balagha da ma wasu litafan malaman kasar Iran a Senegal.
Lambar Labari: 3482360 Ranar Watsawa : 2018/02/03
Bangaren kasa da kasa, an kame wani dan ta’addan takfiriyya da ke wulakanta kur’ani a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482359 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Bangaren kasa da kasa, an nuna littafin (Kauna a cikin Kur’ani) na Ghazi bin Muhammad bin Talal Hashemi a baje kolin littafai na birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3482358 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Limamin Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na nan birnin Tehran ya bayyana cewa manufar Amurka rusa tsarin jamhoriyar musulinci ta Iran da kuma tsarin jibinta lamari ga malami.
Lambar Labari: 3482357 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta sake yanke hukuncin dauri da kuma kisa a kan ‘ya adawar siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3482356 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallacinsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmia Najeriya ta jaddada wajabcin bayar da ‘yancin saka lullubi ga mata musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482354 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, musulmin garin St Catharines na jahar Antario na kasar Canada sun gudanar da bukukuwan ranar hijabi ta duniya.
Lambar Labari: 3482353 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen babban taron kasa da kasa na gidajen radiyon kur'ani da aka gudanar a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482352 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar malamai da masana daga cibiyar Azhar ta kasar Masar karkashin Walid Matar ta ziyarci hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482351 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, za a nuna fim din Maryam Muqaddas a bukin Festival na tunawa da juyin muslunci na Iran a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482350 Ranar Watsawa : 2018/01/30
Jagoran Juyin Muslunci A Wurin Darasi:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a lokacin da yake shiri fara bayar da karatu na bahsul kharij a yau Talata ya bayyana cewa hankoron Amurka na mayar da Daesh cikin Afghanistan da cewa, hakan hanya ce ta neman ci gaba da zama a cikin yankin.
Lambar Labari: 3482349 Ranar Watsawa : 2018/01/30
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da sheikh Mukhtar Kal Dramah wanda ya tarjama kur'ani mai tsarkia kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482348 Ranar Watsawa : 2018/01/30
Bangaren kasa da kasa, ‘yan kwana-kwana sun samu nararar shawo akn wata gbara da ta tashi a kusa da haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482347 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, an bude babban taron gidajen radiyon kr’ani na kasa da kasa karo na hudu a birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar.
Lambar Labari: 3482346 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, Farfesa Rahmatulah Jian Mbang shugabar jami’ar Tais a birnin Dakar na Senegal ta karbi kyautar kur’ani daga karamin jakadan Iran.
Lambar Labari: 3482345 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, za a gabatar da wani littafi da aka tajama a cikin harshen Farasanci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482344 Ranar Watsawa : 2018/01/28