An gudanar da zaman taron karawa juna sani mai taken Ashura da kur’ani a birnin Bamako na kasar Mali.
Lambar Labari: 3484076 Ranar Watsawa : 2019/09/22
Shugaba Rauhani na Iran ya gabatar da wani jawabia yau a wurin taron ranar farko ta makon tsaron kasa a Iran.
Lambar Labari: 3484075 Ranar Watsawa : 2019/09/22
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da zaman dardar a Masar bayan da jama'a suka fara yi wa Sisi bore a kasar.
Lambar Labari: 3484074 Ranar Watsawa : 2019/09/22
Al ummar kasa Masar na gudanar da jerin gwanon neman Sisi ya sauka daga shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3484073 Ranar Watsawa : 2019/09/21
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Iraki sun kame mutumin da ke da hannu a harin Karbala.
Lambar Labari: 3484072 Ranar Watsawa : 2019/09/21
An Gabatar da wani shiri ma taken sulhu tsakanin addinai a gidan radiyon Najeriya.
Lambar Labari: 3484071 Ranar Watsawa : 2019/09/21
Kakakin magatakardan UN yace Antonio Guterres ya jaddada wajabcin tattauna kan matsalar Kashmir.
Lambar Labari: 3484070 Ranar Watsawa : 2019/09/20
Bangaren kasa da kasa, cibiyar azahar ta mika sakon ta’aziyya dangane da rasuwar daliban kur’ani sakamakon wata gobara a Liberia.
Lambar Labari: 3484069 Ranar Watsawa : 2019/09/20
Bangaren kasa da kasa, baban sakataren Hizullah ya ce za su hana shawagin jiragen Isra’ila a Lebanon.
Lambar Labari: 3484068 Ranar Watsawa : 2019/09/20
Bangaren kasa da kasa, Trump ya bayar da umarnin kara tsananta takunkumai a kan Iran.
Lambar Labari: 3484067 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Kakakin dakarun kasar Yemen ya gargadi Saudiyya da UAE da cewa idan suna son su zauna lafiya su daina kai hari a Yemen.
Lambar Labari: 3484066 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da kasa, manyan jam’iyyu guda biyu Likud da kuma Blue and White suna kusa da juna a zaben Isara'ila.
Lambar Labari: 3484065 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren siyasa, Iran ta gargadi gwamnatin Amurka kan zarginta da kai harin kamfanin Aramco na Saudiyya.
Lambar Labari: 3484064 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani kan karfafa yan uwantakar uslunci a Masar.
Lambar Labari: 3484063 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Kungiyar tarayyar turai ta yi tir da matakin da gwamnatin Isra'ila ta dauka na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484062 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki ta makafia jamhuriyar Dagistan.
Lambar Labari: 3484061 Ranar Watsawa : 2019/09/18
Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren kasa da kasa, a daren Asabar da ta gabata ce sojoji da dakarun sa kai na Yemen suka kaddamar da harin ramuwar gayya a kan Saudiyya.
Lambar Labari: 3484059 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren siyasa, jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058 Ranar Watsawa : 2019/09/17
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan Isra’ila ya ce bayan kammala zaben Kneset za a gabatar da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484057 Ranar Watsawa : 2019/09/16