Bangaren kasa da kasa, Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun harbo jirgin yaki maras matuki na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484034 Ranar Watsawa : 2019/09/09
Ministar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana cewa yanzu ba lokaci na bijiro da maganar kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3484033 Ranar Watsawa : 2019/09/09
An gudanar da zaman juyayi a ranar Tasu’a Hussainiyar Imam Khomaini da ke Tehran.
Lambar Labari: 3484032 Ranar Watsawa : 2019/09/09
Bangaren kasa da kasa, an bude bababn baje kolin kur’ani mai tsarki na kasada kasa a birnin Jakarta na kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3484031 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki an karshe a gasar kur’ani mai tsarki da ke gudana a birnin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3484030 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, fitacciyar mawaiyar Ireland da ta muslunta ta bayyana cewa daga lokacin da ta karanta kur’ani sai ta fahimc cewa ita musulma ce.
Lambar Labari: 3484029 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren kasa da kasa, an hana shawagin jirage marassa matuki a Karbala a ranar ashura.
Lambar Labari: 3484028 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bangaren siyasa, kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, matakin da Iran ta dauka na cikin yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484026 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, an bude makarantar koyon hardar kur’ani mai tsarki ta Azlaf a yankin Daryush na kasar Moroco.
Lambar Labari: 3484025 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan ashura a cibiyar Alkausar da ke birnin hague na kasar Holland.
Lambar Labari: 3484024 Ranar Watsawa : 2019/09/07
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina masallacia arewacin birnin Lanadan na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484023 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Bangaren kasa da kasa, wani mai fafutuka a yankin Kashmir ya kirayi mahukuntan India da su janye haramcin gudanar da tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3484022 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Bangareen siyasa, an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3484021 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Bangaren kasa da kasa, A karon farko cikin tarihin Sudan an zabi Mace a matsayin ministar harakokin wajen kasar.
Lambar Labari: 3484020 Ranar Watsawa : 2019/09/05
An hana masu tsananin kyamar addinin muslunci na kungiyar PEKIDA gudanar da duk wani gangami a kusa da masallatai a garin Ayndhon na kasar Holland.
Lambar Labari: 3484019 Ranar Watsawa : 2019/09/05
Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran ya bayyana cewa daga gobe Juma'a ce za a fara jingine yin aki da wani angaren yarjejeniyar nukiliya a mataki na uku.
Lambar Labari: 3484018 Ranar Watsawa : 2019/09/05
Bangaren kasa da kasa, yahudawan Isra'ila sun rusa wani masallaci a garin Khalil da wani gida na falastinawa.
Lambar Labari: 3484017 Ranar Watsawa : 2019/09/04
Bangaen kasa da kasa, dakaun Yemen tare da dakarun sa kai na Ansarullah sun kai hari kan filin jiragen sama na Najran.
Lambar Labari: 3484016 Ranar Watsawa : 2019/09/04
Bangaren kasa da kasa, mutae 8 sun rasa rayukansu a wani harin bam a kasar Mali.
Lambar Labari: 3484015 Ranar Watsawa : 2019/09/04
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce Matsalolin tsaro daban-daban a tarayyar Najeriya na bukatar daukar matakan gaggawa.
Lambar Labari: 3484014 Ranar Watsawa : 2019/09/03