iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Tawagogi biyu daga kasashen Ghana da Zimbawe na halartar gasar kur’ani ta duniya karo na 35 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482597    Ranar Watsawa : 2018/04/23

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Bah mahardacin kur’ani ne dan kasar Guinea wanda ya bayyana cewa akwai karancin darussan kur’ani a jami’ion kasar.
Lambar Labari: 3482596    Ranar Watsawa : 2018/04/23

Bangaren kasa da kasakungiyar 'yan ta'addan daesh ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai yau a Kabul.
Lambar Labari: 3482595    Ranar Watsawa : 2018/04/22

Bangaren kasa da kasa, ministan yakin haramtacciyar kasar Isra'ial ya ce ba yarda a shigar da gawar Fadi Batash a cikin Gaza ba.
Lambar Labari: 3482593    Ranar Watsawa : 2018/04/22

Bangaren kasa da kasa, Shugaban jam’iyyar Labour a kasar Birtaniya ya jinjinawa majalisar musulmin kasar kan kokarinta na samar da fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482592    Ranar Watsawa : 2018/04/22

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palastinu sun ce akalla Palastinawa 4 aka tabbatar da cewa sun yi shahada a yankin Zirin Gaza sakamakon harbinsu da harsasan bindiga sojojin yahudawan Isra'ila suka yi.
Lambar Labari: 3482590    Ranar Watsawa : 2018/04/20

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani shirin bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Senegal a birnin Dakar fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482589    Ranar Watsawa : 2018/04/20

Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama ce kan yadda Amurka take yin watsi da dokokin kasa da kasa, tare da yin gaban kanta wajen aiwatar da siyasarta ta ina da yaki a duniya.
Lambar Labari: 3482588    Ranar Watsawa : 2018/04/20

Bangaren gasar kur’ani, A yau Alhamis ne ake bude taron babbar gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3482587    Ranar Watsawa : 2018/04/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Abbas ta girmama mata da suka nuna kwazo a bangaren ayyukan kur’ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482586    Ranar Watsawa : 2018/04/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasar karatun kur’ani ta daliban makarantun sakandare a yankin Glostrup da ke karkashin gundmar Kopenhag.
Lambar Labari: 3482585    Ranar Watsawa : 2018/04/19

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar da farmaki da makaman igwa a kan yankin Gaza.
Lambar Labari: 3482582    Ranar Watsawa : 2018/04/18

Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar labour babbar jam'iyyar adawa ta kasar Birtaniya ta yi kakakusar suka kan yadda Tehresa May ta bi sahun Amurka wajen kai wa Syria.
Lambar Labari: 3482581    Ranar Watsawa : 2018/04/18

Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Habasha ya sanar da cewa Abdulmajid Naser mahardacin kur'ani dan kasar ta Habasha zai halarci gasar kur'ani ta Iran.
Lambar Labari: 3482580    Ranar Watsawa : 2018/04/18

Bangaren kasa da kasa, wani bangaren karatun kur’ani na sheikh Hadi Toure fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da aka yada yanar gizo.
Lambar Labari: 3482579    Ranar Watsawa : 2018/04/17

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Najeriya sun kame wasu daga cikin magoya bayan sheikh Zakzaky a lokacin da suke gudanar da jerin gwanon kira da a sake shi.
Lambar Labari: 3482578    Ranar Watsawa : 2018/04/17

Bangaren kasa da kasa, Hamdi Bahrawi wani malamin makaranta ne dan shekaru 51 da haihuwa daga yankin Dehqaliya na Masar da ya rubuta kur’ani a cikin kwanaki 140.
Lambar Labari: 3482577    Ranar Watsawa : 2018/04/17

Bangaren kasa da kasa, an kame wasu manyan jiragen ruwa shakare da muggan makamai zuwa Syria.
Lambar Labari: 3482576    Ranar Watsawa : 2018/04/16

Bangaren kasa da kasa, Hadil Bin Jama'a makaranciyar kur'ani ta kasar Tunisia ita ce za ta wakilci kasar Tunisia a gasar kur'ani ta duniya a Iran.
Lambar Labari: 3482575    Ranar Watsawa : 2018/04/16

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gangami a kasashe daban-daban da suka hada da Turkiya, Switzerland, Pakistan Birtaniya domin yin kira da a saki Sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3482574    Ranar Watsawa : 2018/04/16