iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Iran ta bayar da kyautar kwafi-kwafi na kur’anai da ta buga ga malaman addini na kasar Senegal a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3482685    Ranar Watsawa : 2018/05/23

Bangaren kasa da kasa, daraktan masallacin Quds mai alfarma ya bayyana cewa cin zarafi da keta alfarmar masallacin quds da yahudawa ke yi na ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 3482684    Ranar Watsawa : 2018/05/22

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki da aka saba gudanarwa a kasar Tanzania a kowace shekara
Lambar Labari: 3482683    Ranar Watsawa : 2018/05/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zama mai taken nazari kan mahangar Imam Khomeni (QS) a kan falsafa da kuma Irfani a kasar Spain.
Lambar Labari: 3482682    Ranar Watsawa : 2018/05/22

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga biyu sun harbe Maulana Habibillah Mingal daya daga cikin jagororin kungiyar jama’at Ulama Islam a Pakistan.
Lambar Labari: 3482681    Ranar Watsawa : 2018/05/21

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Salah dan wasan kwalon kafa na Masar da ke wasa a Liverpool ya bayyana cewa zai yi azumia  ranar wasan karshen na kofin turai.
Lambar Labari: 3482680    Ranar Watsawa : 2018/05/21

Bangaren kasa da kasa, kasar Paraguay ta bude ofishin jakadancinta a hukumance a birnin Quds mai alfarma domin yin koyi da gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3482679    Ranar Watsawa : 2018/05/21

Bangaren kasa d akasa, an bude babban masallacin Amina bint Ahmad Alharir a birnin Ajman na haddadiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482678    Ranar Watsawa : 2018/05/20

Bangaren kasa da kasa, an buga kwafin kur’anai masu dauke rubutun makafi a garin Tangerang na kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3482677    Ranar Watsawa : 2018/05/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan alhairi ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta raba kwafin kur’ani mai tsarki a kasar New Zealand.
Lambar Labari: 3482676    Ranar Watsawa : 2018/05/20

Bangaren kasa da kasa, Yusuf Usaimin babban sakataren OIC ya ce, Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482675    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, an bude tafsirin kur’ani mai tsarki a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482674    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, an cimma wata yarjejeniya tsakanin mahukuntan kasar Saiyo da Iran kan bayar da taimako ga daliban jami’a musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482673    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden ta shirya wa matasa musulmi buda baki.
Lambar Labari: 3482672    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren siyasa, Limamin da ya jagorancin sallar juma'a na nan birnin Tehran ya bayyana cewa mayarda ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin Qudus babbar masifa ce a duniya yau tun bayan kafa haramtacciyar kasar Isr'aila.
Lambar Labari: 3482669    Ranar Watsawa : 2018/05/18

Bangaren kasa da kasa, an bayyana cewa babu wani tasirin da zaman kungiyar hadin kan kasashen Larabawa zai yi dangane da matsalar da Palasdinu ta shiga a halin yanzu.
Lambar Labari: 3482668    Ranar Watsawa : 2018/05/17

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar karatu da hardar kur’ani a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482667    Ranar Watsawa : 2018/05/17

Bangaren kasa da kasa, an watsa karatun kur’ani mai sarki kai tsaye da ake gudanawa tare da halartar jagora a kowane farkon watan Ramadan a tashoshin talabijin na kur’an da Alamanr.
Lambar Labari: 3482666    Ranar Watsawa : 2018/05/17

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da zaman gaggawa kana bin da yae faruwa a Palastinu.
Lambar Labari: 3482665    Ranar Watsawa : 2018/05/16

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar nan ta sekara-shekara ta Azhar domin fita da gogaggun makaranta.
Lambar Labari: 3482664    Ranar Watsawa : 2018/05/16