Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki da sunnar manzo a kasar hadaddiyar daular larabawa a garin Sharjah tare da halartar mahardata 391.
Lambar Labari: 3482553 Ranar Watsawa : 2018/04/09
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayyana cewa dalilin da ya sanya makiya ke kara matsin lamba kan kasar, saboda tsoratar da suka yi na karfin da kasar tayi.
Lambar Labari: 3482552 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Syria sun ambato cewa, kimanin mutane 6 suka rasa rayukansu a jiya, biyo bayan harba makaman roka da 'yan ta'adda na kungiyar Jaish Islam suka yi daga unguwar Doma da ke gabashin Ghouta zuwa birnin Damascus.
Lambar Labari: 3482551 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bikin yaye dalibai na jami'ar musulunci ta Umma a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482550 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Bangaren kasa da kasa, kakain ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana zargin da Amurka ta yi wa dakarun Syria da kai hari da makamai masu guba a Doma da cewa ba Magana ce ta hankali ba.
Lambar Labari: 3482549 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama 13 ne suka bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su hanzarta sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3482548 Ranar Watsawa : 2018/04/07
Bangaren kasa da kasa, fitaccen malami mai wa'azi a kasar Tunisia Bashir Bin Hassan ya caccaki yariman saudiyya Muhammad Bin salamn sakakon kalaman da ya yi na amincewa da daular Isra'ila.
Lambar Labari: 3482546 Ranar Watsawa : 2018/04/06
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka shiga Juma'a ta biyu a boren ranar kasa da palastinawa suke yi domin tunawa da mamaye kasarsu da Isra'ila ta yi.
Lambar Labari: 3482545 Ranar Watsawa : 2018/04/06
Bahram Qasemi:
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, a hankoron da yahudawa da makiya muslucni suke yi na neman kawo fitina da rarraba a tsakanin musulmi a halin yanzu sun samu wadanda suke bukata domin yi musu wannan aiki.
Lambar Labari: 3482544 Ranar Watsawa : 2018/04/06
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Palastinu na cewa daga ranar Talata zuwa jiya Laraba yaudawa fiye da dubu 40 ne suka kutsa kai a cikin wurare masu tsarki na musulmi a garin Khalil da ke Palastine.
Lambar Labari: 3482543 Ranar Watsawa : 2018/04/05
Bangaren kasa da kasa, gwamnan lardin Minya a kasar Masar ya girmama yarinyar da ta zo ta hudu a gasar kur’ani ta duniya da aka gudanar a Masar.
Lambar Labari: 3482542 Ranar Watsawa : 2018/04/05
Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani bugun kasar Iran da ma wasu littafai na addini da aka bugar a kasa a babban baje kolin kasa da kasa a Thailand.
Lambar Labari: 3482541 Ranar Watsawa : 2018/04/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka nuna kwazoa gasar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin karbala.
Lambar Labari: 3482539 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Sa’ada limamin masallacin Tauhid da ke garin Ummul Fahm ya gamu da ajalinsa a yau, bayan da wasu ‘yan bindga suka bude masa wuta.
Lambar Labari: 3482538 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hijabin musulunci dinkin kasar Iran a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482537 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karatun ku’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) tare da halartar Sayyid Jawad Hussai Makarancin kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 3482536 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
Lambar Labari: 3482535 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, jagoran kiristoci mabiya darikar Katolika Paparoma Francis ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa Palastinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3482534 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta sanar da dage zaman da ta shirya na gudanarwa na gagagwa domin tattauna batun harin Isra'ila a Gaza.
Lambar Labari: 3482533 Ranar Watsawa : 2018/04/02