Bangaren kasa da kasa, an shirya gasar kur’ani mai tsarki a birnin Damascus na Syria tsakanin ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasa da kuma karamin ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3482706 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudana da gasar kur’ai mai tsarki ta kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3482705 Ranar Watsawa : 2018/05/29
Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma, aka fara saka karatun kur’ani na makaranta Iraniyawa a gidajen talabijin da radio na Senegal.
Lambar Labari: 3482704 Ranar Watsawa : 2018/05/29
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ai Alawi dan kasar ya shi ne ya lashe kur’ani ta kasar Tanzania a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482703 Ranar Watsawa : 2018/05/29
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai taken surat Lukman a cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482702 Ranar Watsawa : 2018/05/28
Bangaren kasa da kasa, babbar majami’ar birnin Arlinton na jahar Virginia a kasar Amurka ta bude kofofinta ga musulmi a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3482701 Ranar Watsawa : 2018/05/28
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasashen gabashin Afirka a birnin Darussalam na Tanzania.
Lambar Labari: 3482700 Ranar Watsawa : 2018/05/28
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne idan Allah ya kai mu za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482699 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista, wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu tare da nuna kaunarsa ga musulmi.
Lambar Labari: 3482698 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani mai sarki karo na ashirin da bakawai a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482696 Ranar Watsawa : 2018/05/26
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482695 Ranar Watsawa : 2018/05/26
Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taron buda baki mai girma a jiya a kasar Aljeriya da nufin taimaka ma marassa karfi.
Lambar Labari: 3482694 Ranar Watsawa : 2018/05/26
Bangaren kasa da kasa, sojojin gwamnatin yahudawan Isra’ila a cikin shirin yaki sun killace masallacin quds a yau, tare da daukar kwararan matakai kan masu gudanar da sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3482692 Ranar Watsawa : 2018/05/25
Bangaren siyasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana furucin miminstan harkokin wajen Moroco da cewa ya yi kama da almara.
Lambar Labari: 3482691 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta lardin Qana a kasar Masar ta girmama mahardatan da suka fi nuna kwazo a gasar kur’ani ta lardin.
Lambar Labari: 3482690 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren siyasa,
A lokacin da yake ganawa da manyan jami’an gwamnati da sauran bangarori na al’umma a jiya, jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; tun bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran, Amurka take ta kulla wa Iran makida iri-iri da nufin rusa tsarin musulunci a kasar, amma har yanzu Amurka ba ta ci nasara ba.
Lambar Labari: 3482689 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, wani rahoton da wata kungiyar kare hakkin bil adama ta fitar ya nuna cewa, masarautar Bahrain ta kwace hakkin zama dan kasa daga mutane 732 saboda dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 3482688 Ranar Watsawa : 2018/05/23
Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma ake nuna fim din tarihin Imam Ali (AS) a kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3482687 Ranar Watsawa : 2018/05/23
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Indonesia ta hana yahudawan sahyuniya shiga cikin kasarta sakamakon kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa Palastinawa.
Lambar Labari: 3482686 Ranar Watsawa : 2018/05/23