Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
Lambar Labari: 3482642 Ranar Watsawa : 2018/05/08
Bangaren kasa da kasa, hauzar Imam Sadeq (AS) da ke garin Komasi na kasar Ghana ta yaye wasu daga cikin dalibanta.
Lambar Labari: 3482641 Ranar Watsawa : 2018/05/08
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-hare a kan ginin ofishin shugaban kasar Yemen a birnin San’a.
Lambar Labari: 3482640 Ranar Watsawa : 2018/05/07
Bangaren kasa da kasa, ministan ilimi na haramtacciyar kasa Isra’la ya mayar da martani dangan da sakamakon farko na zaben ‘yan majalisar Lebanon.
Lambar Labari: 3482639 Ranar Watsawa : 2018/05/07
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Oman ta sanar da ranar 17 ga watan Mayu a matsayin ranar farko ta watan ranadan mai alfarma na wannan shekara.
Lambar Labari: 3482638 Ranar Watsawa : 2018/05/07
Bangaren kasa da kasa, Yusuf bin Ahmad Alusaimin babban sakataren kungiyar OIC ya bayyana cewa dole ne a mayar da musulmin Rohingya zuwa gidajensu.
Lambar Labari: 3482637 Ranar Watsawa : 2018/05/06
Bangaren kasa da kasa, masarautar mulkin kama karya ta Bharain ta hana shigar da littafan mazhabar shi'a ga wadanda ake tsare da su a gidajen kason kasar.
Lambar Labari: 3482636 Ranar Watsawa : 2018/05/06
Bangaren kasa da kasa, a farkon watan Ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar nan ta kur’ani a tashar talabijin ta alkawthar.
Lambar Labari: 3482635 Ranar Watsawa : 2018/05/05
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani da kiran salla a kasar Ghana wadda mutane 36 suka kara.
Lambar Labari: 3482634 Ranar Watsawa : 2018/05/05
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdulsattar dan shekaru 41 khatibi a ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ya fara gudanar da wani aikin rubutun kur’ani mafi girma.
Lambar Labari: 3482633 Ranar Watsawa : 2018/05/05
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan yunawa da zahagoyar lokacin haihuwar Imam Mahdi a birnin oscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482632 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangaren kasa da kasa, an bude zaman taron tattaunawa tsakanin mabiya addinai da aka saukar daga sama a kasar Tunusia a garin Jarba domin yaki da akidar ta'addanci.
Lambar Labari: 3482631 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangaren kasa da kasa, wasu amsu sanya ido na kungiyar OIC sun isa wasu sansanonin 'yan gudun hijira na Rohingya.
Lambar Labari: 3482630 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta girke sojoji da kayan yaki a kan iyakokin kasar da yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482629 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana birnin Quds a matsayin mabiya addinai da akasa saukar daga sama.
Lambar Labari: 3482628 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, musulmi suna taka gagarumar rawa kasar Trinidad and Tobago.
Lambar Labari: 3482627 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron sha biyar ga watan Sha’aban a Husainiyar Wilaya a kasar Thailnad.
Lambar Labari: 3482626 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, dakarun yahudawan sahyuniya sun kai wani samame a yankin Kilkiliya a yau da rana tsaka a kan al'ummar Palastine mazauna yankin.
Lambar Labari: 3482625 Ranar Watsawa : 2018/05/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a Masar.
Lambar Labari: 3482624 Ranar Watsawa : 2018/05/02
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Hassan Saffar a lokacin da yake gabatar da jawabi a taron maulidin Imam Zaman (AJ) ya jaddada wajabcin hadin kai tsakanin dukkanin musulmi shi'a da Sunnah.
Lambar Labari: 3482623 Ranar Watsawa : 2018/05/02