iqna

IQNA

IQNA - Kafofin yada labaran gwamnatin haramtacciyar Kasar Isra'ila suna bayar da rahotanni kan ruwan makamai masu linzami da Iran ke yi a kan yankunan da aka mamaye da kuma kunna karaurawar gargadi a dukkan yankunan Falastinu da Isra'ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3491965    Ranar Watsawa : 2024/10/01

IQNA - Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun mayar da martani ga shawarar da shugaban Amurka ya gabatar kan yakin Gaza.
Lambar Labari: 3491265    Ranar Watsawa : 2024/06/02

IQNA - Jakadan kasar Afirka ta Kudu a Iran ya jaddada cewa irin ayyukan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi a Gaza da kuma yunkurin da kasashen duniya ke yi na nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu za su haifar da farfadowar yanayin kyamar mulkin mallaka, sannan ya ce a ranakun da Isra'ila za ta wanke kan wannan zargi na kisan kiyashi da wariya suna zuwa ƙarshe shine a samu
Lambar Labari: 3491120    Ranar Watsawa : 2024/05/09

Har yanzu dai lokacin da aka fara shirin tsagaita wuta na jin kai a Gaza na cikin wani yanayi na rashin tabbas biyo bayan kalaman da jami'an gwamnatin sahyoniyawan mamaya suka yi na dage musayar fursunoni tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 3490195    Ranar Watsawa : 2023/11/23

Shugaban majalisar musulmin kasar Jamus ya bayyana irin munanan hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ta kai kan fararen hula a Gaza a matsayin laifin yaki.
Lambar Labari: 3490083    Ranar Watsawa : 2023/11/02

Malamin Yahudawa Mai Adawa da yahudawan sahyoniya  a zantawa da iqna:
Khakham Aharon Cohen ya ce: Hanya daya tilo da za a kawo karshen zaman dar dar a yanzu ita ce yarjejeniya ta duniya na wargaza kasar sahyoniya ta Isra'ila cikin lumana, don maye gurbinta da kasar dimokuradiyya ga dukkan mazauna Palastinu, Yahudawa, Larabawa ko waninsu.
Lambar Labari: 3490037    Ranar Watsawa : 2023/10/25

Daya daga cikin batutuwan da suka taso game da kafa gwamnatin yahudawan sahyoniya shi ne yadda Palastinawa suka sayar da filayensu ga sahyoniyawan kuma hakan na daya daga cikin muhimman abubuwan da suka haifar da kafa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila . Amma yaya gaskiyar wannan ikirari?
Lambar Labari: 3490025    Ranar Watsawa : 2023/10/23

Washington (IQNA) Wakiliyar majalisar wakilan Amurka ta bayyana cewa an yi mata barazana saboda sukar da take yi kan ayyukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3490018    Ranar Watsawa : 2023/10/22

Bangaren kasa da kasa, wani khakham dan asalin Ethiopia wato daya daga cikin malaman yahudawa da ke zaune a cikin yankunan palastinawa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye ya bayyana cewa ana nuna masa banbani saboda launinsa.
Lambar Labari: 2623647    Ranar Watsawa : 2014/12/21