Paris (IQNA) Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa na kasar Faransa ya dakatar da dan wasan kwallon kafar Aljeriya da ke wasa a Faransa saboda nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490046 Ranar Watsawa : 2023/10/27
A karon farko
Paris (IQNA) Dubban Faransawa ne suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da ake zalunta a birnin Paris. An kuma gudanar da irin wannan zanga-zangar nuna goyon baya ga hakkokin al'ummar Palasdinu a biranen Los Angeles da Washington na Amurka.
Lambar Labari: 3490026 Ranar Watsawa : 2023/10/23
Bangaren kasa da kasa, Sobhi Adwa wani malami mai karantar da yara kur’ani mai tsarki a palastinu ya tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen Hebru.
Lambar Labari: 3395065 Ranar Watsawa : 2015/10/26
Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar palastinawa ta fitar da wata kididdiga da ke cewa mata palastinawa 34697 ne suka rasa muhalli, yayin da wasu 791 suka rasa mazajensu sakamakon harin ta’addancin Isra’ila a yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 2956498 Ranar Watsawa : 2015/03/09
Bangaren kasa da kasa, Wasu yahudawa sahyuniya 'yan kaka gida masu tsatsauran ra'ayi sun banka ma wani masallaci wuta da ke yankin gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 2897127 Ranar Watsawa : 2015/02/25
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta Azhar da kuma babbar majami’ar kasar sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da ziyarar shugaban kungiyar OIC a birnin Quds.
Lambar Labari: 2679861 Ranar Watsawa : 2015/01/06