Charlie

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Charlie Hebdo tun bayan da batuncin da ta buga addinin muslunci a kasar Faransa musulmi na ci gaba da fuskantar nuna kama daga masu tsattsauran ra’ayin kin jinin addinin Musulunci.
Lambar Labari: 2757916    Ranar Watsawa : 2015/01/24

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin lauyoyin jaridar Charlie Hebdo ta kasar ya bayyana cewa sakamakon harin da aka kai kan jaridar a gobe laraba za ta sake watsa wasu hotuna na cin zarafi ga manzon Allah.
Lambar Labari: 2706237    Ranar Watsawa : 2015/01/13