Bangaren kasa da kasa, George Galawi fitaccen dan siyasa akasar Birtaniya ya yi kakkausar suka dsangane da kisan jariri da yahudawa suka ayi Palastinu, tare da dora alhakin hakan kan gwamnatin yahudawa.
Lambar Labari: 3338554 Ranar Watsawa : 2015/08/03
Bangaren kasa da kasa, jami’ar Cambriege a kasar Birtaniya za ta shiryawa wani zama kan tattaunawa tsakanin addinai da nufin samar da fahimtar juna.
Lambar Labari: 3338096 Ranar Watsawa : 2015/08/02
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinai daban-daban sun gudanar da wani gangami da jerin gwano a birnin London domin yin kira zuwa ga sulhu.
Lambar Labari: 2879247 Ranar Watsawa : 2015/02/21