iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a wani abu mai matukar ban mamaki wadanda suka shirya gasar karatu da hardar kur’ani ta duniya bas u gayyaci mutumin da ya zo na daya a karatun rufe gasar ba.
Lambar Labari: 3314379    Ranar Watsawa : 2015/06/14

Bangaren kasa da kasa, wani matashi dan shekaru 14 daga kasar Lebanon da yake halartar gasar kur’ani ta karo na 57 a Malayzia ya bayyana halartarsa a gasar da cewa babban ci gaba ne a rayuwarsa.
Lambar Labari: 3313879    Ranar Watsawa : 2015/06/13

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur;ani mai tsarki ta duniya daga kafe 9 zuwa karfe 13 a cikin babban ginin cibiyar kasuwancin kasar.
Lambar Labari: 3313153    Ranar Watsawa : 2015/06/10

Bangaren kasa da kasa, Hamid Reza Farzam bababn dakaraktan kamfnin dillancin labaran Iqna ya gana da karamin jakadan Iran a kasar Malayzia tare da halartar wasu daga cikin makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3313150    Ranar Watsawa : 2015/06/10