Tehran (IQNA) marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma.
Lambar Labari: 3486016 Ranar Watsawa : 2021/06/16
Tehran (IQNA) matar da Jamal Khashoggi ke shirin aura kafin yi masa kisan gilla a Turkiya ta bukaci da a gaggauta gurfanar da Bin Salman a gaban shari’a.
Lambar Labari: 3485704 Ranar Watsawa : 2021/03/02
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta yi tir da shirin Isra’ila na ci gaba da mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485352 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Tehran (IQNA) An fara gudanar da janazar gawar George Floyd bakar fata da ‘yan sanda suka kashe a birnin Minneapoli na jihar Minnesota da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484863 Ranar Watsawa : 2020/06/05
Masu binciie a jami’ar Haward ta kasar Amurka sun gano cewa kur’ani shi ne littafi mafifici a duniya ta fuskar adalci .
Lambar Labari: 3484431 Ranar Watsawa : 2020/01/19
Bangaren kasa da kasa, bayanai daga kasar Bahrain na cewa an dauki Ayatollah Sheikh Isa Qasem daga asibiti zuwa filin jirgi.
Lambar Labari: 3482817 Ranar Watsawa : 2018/07/09
Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman yanke hukunci a shari’ar da take gunarwa a kan babban malamin addini na kasar Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481312 Ranar Watsawa : 2017/03/14