Tehran (IQNA) A yau an gudanar da gangamin nuna goyon baya ga al’ummar kasar Yemen marassa kariya da ke fusakantar kisan kiyashi daga kawancen Saudiyya.
Lambar Labari: 3485587 Ranar Watsawa : 2021/01/25
Tehran (IQNA) shugaban cibiyar Azhar ya bayyana cewa dole ne a dauki matakan kawo karshen tsatsauran ra’ayi a duniya.
Lambar Labari: 3485347 Ranar Watsawa : 2020/11/08
Tehran (IQNA) shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya sake maimaita kalamansa na sukar addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485321 Ranar Watsawa : 2020/10/30
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran ya bayyana cewar sabbin takunkumin da Amurka kan Iran wani aiki ne na ta’addanci .
Lambar Labari: 3485261 Ranar Watsawa : 2020/10/10
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wata sabuwar hanyar sadarwa ta yanar gizo da nufin yaki da tsattsauran ra’ayin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481403 Ranar Watsawa : 2017/04/13