Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Sudan ya rusa gwamnatin kasar, tare da kafa dokar ta baci a dukkanin fadin kasar.
Lambar Labari: 3483399 Ranar Watsawa : 2019/02/23
Bnagaren kasa da kasa, jaridar Liberation ta kasar Faransa ta bayar da rahoton da ke cewa Turkiya na hankoron yin kutse a cikin Afrika.
Lambar Labari: 3483389 Ranar Watsawa : 2019/02/20
Jami'an tsaron gwamnatin Sudan sun kame 'yan jarida 38 bisa zarginsu da bayar da rahotanni masu tunzura jama'a.
Lambar Labari: 3483325 Ranar Watsawa : 2019/01/19
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane.
Lambar Labari: 3483298 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa, an ba su shawara da su kulla alaka da Isra'ila domin lamurran kasar Sudan su kyautata.
Lambar Labari: 3483286 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Ministan watsa labaru na kasar Sudan ya yi watsi da rahoton kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa akan adadin wadanda jami'an tsaro su ka kashe a yayin Zanga-zanga.
Lambar Labari: 3483260 Ranar Watsawa : 2018/12/28
A jiya ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya kai wata ziyarar aiki a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483225 Ranar Watsawa : 2018/12/17
Bangaren kasa da kasa, za a ware wasu makudan kdade domin sake gina wasu daga cikin makarantun kur'ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3483216 Ranar Watsawa : 2018/12/14
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482728 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, wani dan takfiriyya ya kaddamar da farmaki kan musulmi a lokacin da suke salla a cikin masallaci a yankin Kasla na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3482519 Ranar Watsawa : 2018/03/28
Bangaren kasa da kasa, an kammala wani shirin kur’ani mai tsarki na tafsiri da aka gabatar a radiyon kur’ani na Gaza a cikin shiri 600.
Lambar Labari: 3482480 Ranar Watsawa : 2018/03/16
Bangaren kasa da kasa, an kammala dukkanin shirin gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Khartum a kasar Sudan a karo na tara.
Lambar Labari: 3482241 Ranar Watsawa : 2017/12/27
Bangaren kasa da kasa, wasu masu fafutuka a kasar Sudan sun fito da wani sabon kamfe mai taken a tseratar da daliban makarantun ku’ani na gargajiya a Sudan.
Lambar Labari: 3482006 Ranar Watsawa : 2017/10/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa baki daya a birnin Khartum fadar mlkin kasar Sudan karkashin kulawar ministan harkokin addini Abubakar Usman.
Lambar Labari: 3481833 Ranar Watsawa : 2017/08/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron kara wa juna sani na wakafin muslunci a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481694 Ranar Watsawa : 2017/07/12
Bangaren kasa da kasa, an bayar da takardun shedar kammala hardar kur'ani mai tsarki ga daliban makaranta 40 a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481542 Ranar Watsawa : 2017/05/23
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman bayar da hook an harokin banki a mahangar sharia a birnin Khartum na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481012 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kwace wasu kwafi-kwafin kur'anai 1875 masu kure a cikin bugunsu a wasu larduna na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481009 Ranar Watsawa : 2016/12/06
Tsohon Shugban Sudan:
Bangaren kasa da kasa, Abdulrahman Swar Zahab tsohon shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa kur’ani ya karfafa zaman lafiya a tsakanin mabiya addinai.
Lambar Labari: 3480818 Ranar Watsawa : 2016/10/02
Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Sudan ta bukaci da a janye dokar hana yin duk wata Magana ta addini ba da izinin gwamnati ba.
Lambar Labari: 3480743 Ranar Watsawa : 2016/08/25