Bangaren kasa kasa, 'yan siyasa da farar hula sun amince da shawarwarin da Habasha ta gabatar dangane da kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar.
Lambar Labari: 3483762 Ranar Watsawa : 2019/06/22
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon farmakin sojoji a cikin 'yan kwanakin nan ya haura zuwa 128.
Lambar Labari: 3483744 Ranar Watsawa : 2019/06/16
A Sudan an tuhumi hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al’bashir da laifukan cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3483740 Ranar Watsawa : 2019/06/15
Majalisar sojojin kasar Sudan da ke rike da madafun ikon kasar a halin yanzu, ta kori wasu daga cikin jagororin ‘yan adawa daga kasar.
Lambar Labari: 3483724 Ranar Watsawa : 2019/06/10
An fara gudanar da bore da yajin aiki a fadin kasar Sudan da nufin tilasta ma sojojin kasar mika mulki ga hannun fara hula.
Lambar Labari: 3483723 Ranar Watsawa : 2019/06/09
Rahotanni daga Sudan na cewa an cafke wasu jiga jigan masu zanga zanga guda biyu, sa’o’I kadan bayan ganawarsu da firaministan Habasha Abiy Ahmed wanda ya kai ziyara kasar.
Lambar Labari: 3483720 Ranar Watsawa : 2019/06/08
Kungiyar tarayyar Afrika AU ta kori kasar Sudan daga kungiyar har zuwa lokacinda za’a dawo tsarin democradiyya a kasar.
Lambar Labari: 3483717 Ranar Watsawa : 2019/06/07
Rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da aka kashe daga cikin masu gudanar da gangami a cikin kwanki uku ya kai 60.
Lambar Labari: 3483713 Ranar Watsawa : 2019/06/05
Bangaren kasa da kasa, kwamitin manyan lokitocin kasar Sudan ya bayar da bayanin cewa an jefa gawawwakin wasu daga cikin masu zaman dirshan a cikin kogi.
Lambar Labari: 3483709 Ranar Watsawa : 2019/06/04
Sojojin kasar Sudan sun afkawa masu gudanar da zaman dirshanagaban ma’aikatar tsaron kasar a birnin Khartumasafiyar yau, inda suka kashe mutane da dama.
Lambar Labari: 3483705 Ranar Watsawa : 2019/06/03
Tattaunawa tsakanin sojoji masu mulkin kasar Sudan ya kasa kaiwa ga natija kwanaki biyu a jere kamar yadda majalisar sojojin kasar ta bayyana.
Lambar Labari: 3483661 Ranar Watsawa : 2019/05/21
Jam’iyyun siyasa a Sudan, sun nuna takaici kan matakin da majalisar sojin kasar ta dauka na dakatar da tattaunawa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3483646 Ranar Watsawa : 2019/05/16
A Sudan jagororin masu zanga zanga, da sojojin dake rike da mulki sun koma bakin tattaunawa yau Litini, domin kafa wata majalisar hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3483588 Ranar Watsawa : 2019/04/29
Ma'ikatar kiwon lafiya a Sudan ta fitr da adadi na karshe na wadanda suka mutu a zanga-zangar kasar, wanda ya kai mutane 53.
Lambar Labari: 3483583 Ranar Watsawa : 2019/04/27
Masu adawa da hambararrar gwamnatin kasar Sudan, sun sha alwashin gaba da gudanar da zanga-zanga har sai an mika mulki ga farar hula.
Lambar Labari: 3483572 Ranar Watsawa : 2019/04/23
Rahotanni daga Sudan na cewa an kai hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al-Bashir a wani gidan kurkuku dake Khartoum babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3483554 Ranar Watsawa : 2019/04/17
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar Umma mai adawa akasar Sudan ta bukaci da a sako dukkanin mambobinta da ake tsare da sua cikin gidajen kaso a kasar.
Lambar Labari: 3483546 Ranar Watsawa : 2019/04/14
Ana ci gaba da zaman dar-dar a kasar Sudan bayan da kai da komowar sojojin kasar a manyan cibiyoyin gwmanatin kasar ke karuwa.
Lambar Labari: 3483540 Ranar Watsawa : 2019/04/11
Kungiyoyi da jam'iyyun adawa a kasar Sudan za su gudanar da wani zama abirnin Paris na kasar Faransa, domin tattauna hanyoyin kawo karshen matsalolin da kasar ta samu kanta a ciki.
Lambar Labari: 3483453 Ranar Watsawa : 2019/03/12
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa tana da shirin gudanar da wasu sabbin tsare-tsae dangane da makarantun allo a kasar.
Lambar Labari: 3483427 Ranar Watsawa : 2019/03/05