iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a yau a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan da zimmar ganin an kara samun wayewar kai dangane da batn ta’addanci.
Lambar Labari: 3480722    Ranar Watsawa : 2016/08/18

Bangaren kasa da kasa, majalisar malamain addinin muslunci ta kasar Sudan ta fitar da fatawar haramta shiga kungiyar yan ta’adda ta Daesh a shar’ance.
Lambar Labari: 3325751    Ranar Watsawa : 2015/07/07

Bangaren kasa da kasa, wani gungun matasa a kasar Sudan ya sanar da cewa zai gudanar da wani shiri na bayar da taimako mai taken Shfkat da nufin taimaka ma marassa galihu a kasar a cikin wannan wata na Ramadan.
Lambar Labari: 3317963    Ranar Watsawa : 2015/06/23

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro mai taken kur’ani mai tsarki da kuma daliban jami’a a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan.
Lambar Labari: 3312266    Ranar Watsawa : 2015/06/08

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani babban gangami a birnin Khartum na kasar Sudan domin kare martabar ma’aiki da kuma la’antar jaridar da ke watsa zanen batunci ga manzo.
Lambar Labari: 2770306    Ranar Watsawa : 2015/01/27

Bangaren kasa da kasa, tsohon ministan harkokin wajen kasar Sudan ya gabatar da wani littafinsa da ya rubuta dangane da wasu daga cikin matsaloli da suka faru da kuma matsayin kur'ani mai tsarki a kansu.
Lambar Labari: 1451458    Ranar Watsawa : 2014/09/19

Bangaren kasa da kasa, za a rarraba kwafin kur’ani mai tsarki ga mahalrta taron baje kolin littafai na kasa da kasa da a za afara gudanarwa daga daren yau.
Lambar Labari: 1446413    Ranar Watsawa : 2014/09/03

Bangaren kasa da kasa, an mayar da babbar cibiyar bincike kan ayyukan kur’ani da ilmominsa da ke kasar Sudan zuwa babbar jami’ar koyar da ilmomin kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 1397705    Ranar Watsawa : 2014/04/20

Bangaren kasa da kasa, An kirayi majalisun dokoki na kasashen musulmi da su safke nauyin da ya rataya akansu wajen kare sauran musulmi da suke fuskantar matsin lamba a wasu kasashe na duniya kasantuwarsu marassa rinjaye va cikin wadannan kasashe.
Lambar Labari: 1377679    Ranar Watsawa : 2014/02/20