Tehran (IQNA) A cikin ayoyi da dama, kur’ani ya yi ishara da tashin duniya bayan mutuwar kaka da damuna domin tunatar da ‘yan Adam manufofinsu na ilimi da suka hada da kula da tashin kiyama da tashin ‘yan Adam bayan mutuwa.
Lambar Labari: 3487075 Ranar Watsawa : 2022/03/20
Tehran (IQNA) Farfesa Kurt Richardson Farfesa ne na Addinin Ebrahimi a Jami'ar Toronto Kanada, wanda bayyana zuwan mai ceto a matsayin jigo da dukkanin addinai suka yi iamni da shi.
Lambar Labari: 3487074 Ranar Watsawa : 2022/03/20
Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa "Port Said" a kasar Masar tare da halartar kasashe 66.
Lambar Labari: 3486889 Ranar Watsawa : 2022/01/31
Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da babban taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3486449 Ranar Watsawa : 2021/10/20
Tehran (IQNA) kamar kowace sheakara a yankunan arewacin Amurka a lokacin watan ramadan musulmi suna gudanar da wasu harkokinsu na zumi da ibada.
Lambar Labari: 3485805 Ranar Watsawa : 2021/04/13
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ya bayyana cewa, yin sulhu da Isra’ila yana da muhimmanci matuka.
Lambar Labari: 3485432 Ranar Watsawa : 2020/12/05
Tehran (IQNA) Babban malamin Azhar ya bayyana jingina ayyukan ta’addanci da addinin muslunci da wasu ke yi a matsayin babban jahilci dangane musulunci.
Lambar Labari: 3485295 Ranar Watsawa : 2020/10/21
Tehran (IQNA) Sabon sarkin kasar Kuwait ya bayyana cewa gwamnati da mutanen kasar za su ci gaba da goyon bayan al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3485236 Ranar Watsawa : 2020/10/01
Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah (Alhuthy) ta Yemen ya bayyana kulla alaka da Isra’ila da wasu larabawa suke yi da cewa ya kara fito da masu munafuntar musulmi a fili.
Lambar Labari: 3485209 Ranar Watsawa : 2020/09/22
An gudanar da taken bara’a ga mushrikai bayan karanta sakon jagoran juyin juya halin musulunci a filin Araf a yau Asabar.
Lambar Labari: 3483933 Ranar Watsawa : 2019/08/10
Bangaren kasa da kasa, batun cin zarain bil adama a kasa Bahrain na daga cikin muhimman ajandodin taron hukumar kare hakkin bil adama ta majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3482431 Ranar Watsawa : 2018/02/26
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu mutane da suka gudanar da bincike da kuma rubutu kan marigayi Imam Khomenei (RA) a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482363 Ranar Watsawa : 2018/02/04
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama kan harkokin ilimin musulmi a kasar Kenya tare da sanin hanyoyin bunkasa hakan.
Lambar Labari: 3482049 Ranar Watsawa : 2017/10/29