Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, taimakon al'ummar Falastinu da kuma 'yantar da masallacin Quds daga mamayar yahudawa nauyi ne da ya rataya kan dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 3485882 Ranar Watsawa : 2021/05/06
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Isra’ila za ta fuskanci martani mafi muni a tarihinta, matukar dai ta yi gigin sake shiga wani sabon yaki da kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485662 Ranar Watsawa : 2021/02/17
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana Qassem Sulaimani a matsayin gwarzon da tarihi ba zai manta da shi ba.
Lambar Labari: 3485521 Ranar Watsawa : 2021/01/03
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, gwamnatocin Amurka, Isra’ila da Saudiyya ne suka kashe Qassem Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis.
Lambar Labari: 3485501 Ranar Watsawa : 2020/12/28
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa Amurka tana kokarin dawo da kungiyar Daesh a Iraki, Syria.
Lambar Labari: 3485232 Ranar Watsawa : 2020/09/30
Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ta sha yi wa kungiyar tayin makudan kudade domin ta daina adawa Isra’ila ta kuma daina taimakon Falastinawa.
Lambar Labari: 3485134 Ranar Watsawa : 2020/08/30
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063 Ranar Watsawa : 2020/08/07
Sayyid Hassan Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa komawa zuwa ga gabashi baya nufin yanke alaka da yammaci, amma yana da kyau a karfafa dogaro da kai.
Lambar Labari: 3484966 Ranar Watsawa : 2020/07/08
Tehran (IQNA) magatardan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana yaki da cutar corona a matsayin aiki ne na ‘yan adamtaka zalla da ke al'umma.
Lambar Labari: 3484620 Ranar Watsawa : 2020/03/14
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738 Ranar Watsawa : 2018/06/08
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah a Lebanon ya gana da Ali Akbar wilayati babban mai baiwa jagora shawara.
Lambar Labari: 3482062 Ranar Watsawa : 2017/11/03