Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani ta 'yan jami'a karo na bakwai a kasar Lebanon mai take gasar Sayyid Abbas Musawi.
Lambar Labari: 3481458 Ranar Watsawa : 2017/05/02
Makaranci Dan Kasar Kamaru:
Bangaren kasa da kasa, Musa Jida makarancin kur'ani mai tsarki ne daga kasar Kamaru da yake fama da makanta wanda ya halarci gasar kur'ani ta duniya.
Lambar Labari: 3481457 Ranar Watsawa : 2017/05/02
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa babbar cibiyar musulmi da ke birnin Stockholm na Sweden wuta.
Lambar Labari: 3481456 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Bangaren kasa da kasa, duk da cewa musulmi a kasar Kenya su ne marassa rinjaye amma masu bukatar abincin musulmi a tsakanin kiristocin kasar na karuwa.
Lambar Labari: 3481455 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana cewa dole ne dukkanin ‘yan takarar shugabancin kasa su mayar da hankalia kan bangaren jama’a marassa karfi idan sun samu nasara a zabe, domin tabbatar da cewa dukkanin al’umma sun samu adalcia cikin dukkanin lamarran gudanarwa.
Lambar Labari: 3481454 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Bangaren kasa da kasa, za a fara koyar da wani darasi na kyawawan dabi'un addinan kiristanci da musluncia kasar Masar.
Lambar Labari: 3481453 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin kara karfafa harkokin samar da abincin halal a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3481452 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Paparoma A Masar:
Bangaren kasa da kasa, a ziyarar aikin da Paparoma Francis shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ke gudanarwa a kasar Masar ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi.
Lambar Labari: 3481451 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, a masallacin Al-iman da ke garin Victoria a Canada za a gudanar da wani baje kolin kayan abinci domin taimaka ma mutanen Somalia.
Lambar Labari: 3481450 Ranar Watsawa : 2017/04/29
Bangaren kasa da kasa, Aiden Sharezad bdulrahman dan kasar Amurka ne da ya zo na biyu a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta duniya a bangaren dalibai.
Lambar Labari: 3481449 Ranar Watsawa : 2017/04/29
Bangaren kasa da kasa, fiye da malaman addini 80 ne na kasar Birtaniya suka bukaci masarautar Bahrain da ta dakatar da batn hukunta Ayatollah Sheikh Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481448 Ranar Watsawa : 2017/04/29
Bangaren kasa da kasa, Ja'afar Abdulrahman fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki ya rasu rasu yana cikin karatun surat mulk.
Lambar Labari: 3481447 Ranar Watsawa : 2017/04/28
Bangaren kasa da kasa, Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Pakistan da ke Tehran, domin nuna rashin jin dadi dangane da kisan da wasu 'yan ta'adda daga cikin Pakistan suka yi wa jami'an tsaron Iran masu gadi a kan iyakokin kasar da Pakistan.
Lambar Labari: 3481446 Ranar Watsawa : 2017/04/28
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki guda dubu 40 a kasar Gambia da nufin kara yada koyarwar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481445 Ranar Watsawa : 2017/04/28
Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurkawa ne a birnin Door na jahar Delaware suka gudanar da jirin gwano domin nuna goyon bayansu ga msuulmi.
Lambar Labari: 3481444 Ranar Watsawa : 2017/04/27
Bangaren siyasa, mahalrta gasar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Tehran sun gana da jagoran juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3481443 Ranar Watsawa : 2017/04/27
Bangaren kasa da kasa, Marwan Barguthi daya daga cikin fitattun Palastinawa da ke tsare a gidan kason Isra'ila, ya aike da wasika zuwa ga majalisun dokokin na kasashen duniya, domin neman su mara baya ga fursunonin Palastinawa da ke neman hakkokinsu.
Lambar Labari: 3481441 Ranar Watsawa : 2017/04/26
Bangaren kasa da kasa, wani dan kasar aljeriya ya zo a matsayi na daya agasar duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481440 Ranar Watsawa : 2017/04/26
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa kai na kasar Iraki sun fara kaddamar da wani farmaki mai taken Muhammad rasulullah a Mausul.
Lambar Labari: 3481439 Ranar Watsawa : 2017/04/25
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani kur’ani mai tsarki da aka rrubuta akan shudiyar takarda a birnin London domin sayar da shi.
Lambar Labari: 3481438 Ranar Watsawa : 2017/04/25