Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Ghanaa cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3481392 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, sakamakon killace masallacin aqsa da yahudawan sahyuniya suka yi a wannan mako palastinawa sun yi salla a wajen masalalcin.
Lambar Labari: 3481391 Ranar Watsawa : 2017/04/09
Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar musulunci ta kasar Masar ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da harin da aka kai yau a kan majami’ar mabiya addinin kirista.
Lambar Labari: 3481390 Ranar Watsawa : 2017/04/09
Bangaren kasa da kasa, Amina Brown wata dalibar makarantan sakandare a garin Greenwood a cikin jahar Indiana ta Amurka ta shiriya taron Karin bayani kan hijabi.
Lambar Labari: 3481389 Ranar Watsawa : 2017/04/09
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga birnin Maiduguri na jahar Borno na cewa, a safiyar yau wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kashe kansu tare da jikkata mutane akalla guda biyar.
Lambar Labari: 3481388 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi a birnin Nairobi na kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da wani shirin gwamnati na rusa wani masallaci.
Lambar Labari: 3481387 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron amulidin Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481386 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Bangaren kasa da kasa, Sojojin kasar Iraki na ci gaba da nausawa zuwa bangaren yamacin birnin Mausul, yankin da a halin yanzu shi kadai ne ya rage a karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS a cikin birnin.
Lambar Labari: 3481370 Ranar Watsawa : 2017/04/02
Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369 Ranar Watsawa : 2017/04/02
Bangaren kasa da kasa, firayi ministan kasar Canada Justin Trudeau ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da yaga kwafin al'ur'ani mai tsarki da aka yi a jami'ar Ontario da ke kasar.
Lambar Labari: 3481368 Ranar Watsawa : 2017/04/02
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taro na makon kare dabi’a a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481367 Ranar Watsawa : 2017/04/01
Bangaren kasa da kasa, sunan Fatima na saurin yaduwa a tsakanin sunayen jarirai mata a kasar Finland.
Lambar Labari: 3481365 Ranar Watsawa : 2017/04/01
angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364 Ranar Watsawa : 2017/03/31
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin tattalin arziki a kasar Jamus ta bukaci da a sanya ido matuka kan abubuwan da suke wakana acikin masallatai.
Lambar Labari: 3481363 Ranar Watsawa : 2017/03/31
angaren kasa da kasa, Hajiya Ra'ifah Sammadi da aka fi sani Ummu Hussain wata tsohuwa mai shekaru 70 a kasar Jordan ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481362 Ranar Watsawa : 2017/03/31
Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481361 Ranar Watsawa : 2017/03/30
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Austria ta afa dokar hana raba kur’ani da kuma saka nikabi a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
Lambar Labari: 3481360 Ranar Watsawa : 2017/03/30
Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain ta kame mutane 23 bisa dalilai na siyasa da kuma bangaranci na banbancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481359 Ranar Watsawa : 2017/03/30
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kaddamar da hare-hare kan mabiya mabiya addinin muslunci da mabiya addinin muslunci a kasar Myanamr a cikin wannan mabiya addinin buda sun yi kisan gilla mai muni.
Lambar Labari: 3481358 Ranar Watsawa : 2017/03/29
Bangaren kasa da kasa, jami'ar birnin bagdad ta kasar Iraki ta dauki nauyin shirya gudanar da wani taro na ku'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481357 Ranar Watsawa : 2017/03/29