Bangaren kasa da kasa, a daren jiya hubbaren alawi mai tsarki ya karbbi bakuncin miliyoyin jama’a domin tunawa da mab’as.
Lambar Labari: 3481437 Ranar Watsawa : 2017/04/25
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zama mai taken musulmi da kafofin sadarwa a birnin new York na kasar Amurka domin tattauna batutuwa da suka shafi a kafofin yada labarai.
Lambar Labari: 3481436 Ranar Watsawa : 2017/04/24
Wakilin Gambia A Gasar Kur'ani:
Bangaren kasa da kasa, wakilin kasar Gambia a gasar kur'ani mai tsarki ta duniya a Iran ya bayyana cewa tunaninsa ya canja matuka dangane da yadda ya dauki 'yan shi'a a baya.
Lambar Labari: 3481435 Ranar Watsawa : 2017/04/24
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron ranar mab'as a kasar Philipines tare da halartar musulmi daga kowane bangare.
Lambar Labari: 3481434 Ranar Watsawa : 2017/04/24
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’ani mai tsarki a taron baje kolin littafai na birnin Los Angeles na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481433 Ranar Watsawa : 2017/04/23
Bangaren kasa da kasa, wani dalibi dan kasar Canada da shekarunsa ba su wuce 12 ba ya gudanar da karatun kur’ani mai tsarki a gefen gasar da ake gudanarwa a kasar Iran.
Lambar Labari: 3481432 Ranar Watsawa : 2017/04/23
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Musa Kazim (AS) a yankuna daban-daban na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3481431 Ranar Watsawa : 2017/04/23
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Musa Kazim (AS) a birnin Kazimai tare da halartar mutane fiye d miliyan daya da dubu 900.
Lambar Labari: 3481430 Ranar Watsawa : 2017/04/22
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin Palastinawa da ke gidan Kason Isra'ila ta bayyana cewa jami'an Isra'ila suna kwace kur'anai daga hannun Palastinawa.
Lambar Labari: 3481429 Ranar Watsawa : 2017/04/22
Mahardacin Kur'ani Dan Kenya:
Bangaren kasa da kasa, wani maharadcin kur'ani mai tsarki dan kasar Kenya ya bayyana cewa ya hardace kur'ani a cikin watanni takwas.
Lambar Labari: 3481428 Ranar Watsawa : 2017/04/22
Bangaren kasa da kasa, an bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da Palastinawa ‘yan kaso ke yi.
Lambar Labari: 3481427 Ranar Watsawa : 2017/04/21
Bangaren kasa da kasa wata mujallar da ake abugawa akasar Amurka ta buga wata makala da ke cewa ana yi wa ‘yan shi’a kisan kisan kiyashi a duniya.
Lambar Labari: 3481426 Ranar Watsawa : 2017/04/21
Bangaren zamantakewa, kamfanin dillancin labaran kur’ani na kasa da kasa na watsa gasar kur’ani ta duniya da ke gudana a birnin Tehran kai tsaye a manhajar instgram.
Lambar Labari: 3481425 Ranar Watsawa : 2017/04/21
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481424 Ranar Watsawa : 2017/04/20
Bangaren kasa da kasa, An shiga rana ta biyu a gasar kur'ani ta duniya da aka bude a jiya a birnin Tehran na kasar Iran a babban dakin taruka da ke babban masalalcin Tehran.
Lambar Labari: 3481422 Ranar Watsawa : 2017/04/20
Bangaren kasa da kasa, wani yaro matashi dan asalin kasar Iran ya samar da watahanya ta tattaunawa a tsakanin addinai a jahar Colarado ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481421 Ranar Watsawa : 2017/04/19
Bangaren kasa da kasa, an bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Aujla na kasar Libya.
Lambar Labari: 3481420 Ranar Watsawa : 2017/04/19
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki makaranta kur’ani da za su wakilci kasar Ghana a gasar kur’ani ta kasa da kasa da za a gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481419 Ranar Watsawa : 2017/04/19
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481415 Ranar Watsawa : 2017/04/17
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a jami’ar California da aka fi sani da jami’ar Brukly a kasar Amurka kan karuwar kyamar muslunci.
Lambar Labari: 3481414 Ranar Watsawa : 2017/04/17