Bangaren kasa da kasa, mahukuntan a birnin Karbala na kasar Iraki sun ce sun yi tanadi dangane da masu ziyarar Nisf Sh’aban.
Lambar Labari: 3481500 Ranar Watsawa : 2017/05/10
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmi a kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuni da cewa kyamar musulmi ta karu a kasar a cikin wannan shekara.
Lambar Labari: 3481499 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman tattaunawar addinai na kasa da kasa a birnin Hamra na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481498 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare masallacin Quds ta kaddamar da wani kamfe wanda ke kira zuwa ga kare wannan masallaci mai alfarma daga shishigin yahudawa.
Lambar Labari: 3481497 Ranar Watsawa : 2017/05/09
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a birnin Tripoli na kasar Libya ta bayar da umarnin kwace kwafin kur'anai masu dauke da kure.
Lambar Labari: 3481495 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, babban masalalcin juma'a na jami'ar Azahar zai dauki nauyin gasar kur'ani mai take kyawun sauti.
Lambar Labari: 3481494 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken ahlul bait (AS) da matsayinsu a cikin addinin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481493 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.
Lambar Labari: 3481492 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta shirya wata gasa wadda za ta mayar da hankali ga bincike kan abubuwan da ake yin kuren fahimtarsu a kur’ani.
Lambar Labari: 3481491 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem babban malamin addini na kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3481490 Ranar Watsawa : 2017/05/07
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar ilimi a kasar Madagaska ta sanar da cewa za ta rufe wasu cibiyoyin kur'ani guda 16 a kasar.
Lambar Labari: 3481489 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, Hasibu Muhammad Abdulrahman mataimakin shugaban Sudan ya bayyana cewa za su karfafa ayyukan kula da makarantun allo.
Lambar Labari: 3481488 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin addini da na kare hakkin bil adama Birtaniya sun gargadi masarautar Bahrain kan yunkurin yanke hukunci a kan Ayatollah Isa Qasem.
Lambar Labari: 3481487 Ranar Watsawa : 2017/05/06
Bangaren kasa da kasa, an sake tado batun faduwar kugiya a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar alhazai da dama.
Lambar Labari: 3481485 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481484 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, Sa'ad Muhammad wani kwararren mai fasahar rubutu ne wanda a halin yanzu yake rubuta kur'ani mai tsawo domin ya zaman a daya a duniya.
Lambar Labari: 3481483 Ranar Watsawa : 2017/05/05
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Myanmar ba ta amince da gudanar da bincike a kan zargin kisan musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3481462 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, babban malamin masarautar ‘ya’yan saud ya kira cibiyar muslunci ta Azhar da malaman da ke cikinta da cewa maha’inta ne.
Lambar Labari: 3481461 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Tomstown na jahar Victoria a kasar Australia sun gayyaci sauran mabiya addinai zuwa masallaci domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3481459 Ranar Watsawa : 2017/05/02