iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur'ani ta watan Ramadan a karkashin kulawar cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3481564    Ranar Watsawa : 2017/05/30

Bangaren kasa da kasa, Prime ministan kasar India Narendra Modi ya bayyana watan Ramadan a matsayin watan zaman lafiya da rahma da kara fahimtar juna a tsakanin al'ummar kasar India.
Lambar Labari: 3481563    Ranar Watsawa : 2017/05/29

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin masana ilimin halayyar dan adama kasar Masar ta yi bayani kan wasu hanyoyi da za su iya taimakawa wajen hankalin yaro zuwa ga kur’ani.
Lambar Labari: 3481562    Ranar Watsawa : 2017/05/29

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da karatun hatmar kur’ani da ake gudanarwa a kowacea cikin watan Ramadan mai alfarma a hubbaren Hussaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3481561    Ranar Watsawa : 2017/05/29

Bangaren kasa da kasa, za a mika sha'anin tafiyar da makarantun addinin muslunci ga wani bangare na musamman a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481560    Ranar Watsawa : 2017/05/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki na juzu’i tare da tafsirin wasu daga cikin ayoyin a Tanzania.
Lambar Labari: 3481559    Ranar Watsawa : 2017/05/28

Bangaren kur'ani, mutumin da ya zo na farko a gasar kur'ani ta Malaysia tare da wasu gungun makaranta kur'ani mai tsarki sun gana da jagoran juyin Isalama
Lambar Labari: 3481558    Ranar Watsawa : 2017/05/28

Bangaren kasa da kasa, an bude talabijin ta muslunci ta farko a kasar Malawi a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481556    Ranar Watsawa : 2017/05/27

Bangaren kasa da kasa, wasu masana masu bincike akan kayan tarihi sun gano wani katako da ake zaton yana da alaka da jirgin annabi Nuhu (AS).
Lambar Labari: 3481555    Ranar Watsawa : 2017/05/27

Bangaren kasa da kasa, al’ummar birnin quds suna gudanar da ayyuaka daban-daban na raya watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481554    Ranar Watsawa : 2017/05/27

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Sweden sun yi tir da Allah wadai da gaisawar da sarkin Saudiyya ya yi da matar shugaban Amurka Donald Trump.
Lambar Labari: 3481553    Ranar Watsawa : 2017/05/26

Bangaren kasa da kasa, wakafin sunni a kasar Iraki ya sanmar da cewa gobe Asabar ce ranar farko ta watan azumin Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481552    Ranar Watsawa : 2017/05/26

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ‘ya’yan lauyoyi a kasar Masar.
Lambar Labari: 3481551    Ranar Watsawa : 2017/05/26

Bangaren kasa da kasa, Brgam Mahmudeh Mamnun Hussain matar shugaban kasar Pakistan ta bude wani taro kan kur'ani a jami'ar Islam abad
Lambar Labari: 3481550    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, a ranar Asabar mai zuwa ce a ke sa ran za a dauki azumin watan Ramadan a mafi yawan kasashen musulmi na duniya
Lambar Labari: 3481549    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, akwai abubuwa da dama da suke hada msuulmi da kiristoci a wuri guda a cikin watan Ramadan mai alfarma a kasar masar
Lambar Labari: 3481548    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro gami da daruruwan 'yan banga na ci gaba da killace gidan babban malamin addini a kasar Bahrain Sheikh Isa Kasim
Lambar Labari: 3481547    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangagaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin tare da kashe jama’a.
Lambar Labari: 3481546    Ranar Watsawa : 2017/05/24

Bangaren kasa da kasa, bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3481545    Ranar Watsawa : 2017/05/24

Bangaren gasar kur’ani, Sayyid Mustafa Hussaini dan kasar Iran ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya da aka gudanar a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3481544    Ranar Watsawa : 2017/05/24