IQNA - An gabatar da wakilai biyu daga kasarmu domin halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3492525 Ranar Watsawa : 2025/01/08
IQNA - An ba da sakamakon kuriar karatun mahalarta bangaren karatun kur’ani na kasa karo na 38.
Lambar Labari: 3491820 Ranar Watsawa : 2024/09/06
Tehran (IQNA) Gidauniyar al'adu ta "Katara" a kasar Qatar ta sanar da halartar wakilan kasashen Larabawa da na kasashen Larabawa 67 a gasar karatun kur'ani mai taken "Katara" karo na shida a kasar.
Lambar Labari: 3488377 Ranar Watsawa : 2022/12/22
A karon farko;
Tehran (IQNA) A karon farko Sheikh Al-Azhar ya zabi mace a matsayin mai ba shi shawara.
Lambar Labari: 3487889 Ranar Watsawa : 2022/09/21
Tehran (IQNA) an kawo karshen matakin sharar fage na gasar kur'ani ta kasa da kasa a Iran
Lambar Labari: 3486829 Ranar Watsawa : 2022/01/16
Bangaren kasa da kasa, an fara koyar da dalibai musulmi a makarantar George Washington a birnin Charkeston yadda za su rika kare kansu.
Lambar Labari: 3482093 Ranar Watsawa : 2017/11/12