Fashin baki kan bayanan Kur'ani daga hudubar ziyara
IQNA - Sayyida Fatima (a.s) ta lissafo dalilai guda biyar na rashin raka Muhajir da Ansar wajen wafatin Imam Ali (a.s) da suka hada da girmansa a cikin al'amura da kokarinsa mara misaltuwa cikin yardar Allah.
Lambar Labari: 3492319 Ranar Watsawa : 2024/12/04
IQNA - An gudanar da taron tunawa da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah, marigayi babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Labanon, wanda kungiyar Khoja Ezna Ashri Jamaat ta kasar Tanzaniya ta gudanar.
Lambar Labari: 3491978 Ranar Watsawa : 2024/10/04
Al-Azhar Observatory:
Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar mai kula da yaki da tsattsauran ra'ayi, ta yi ishara da yadda ake samun karuwar kyamar Musulunci da ayyukan da ake yi wa musulmi a kasashen Turai, ta jaddada bukatar daukar kwararan matakai kan masu tsattsauran ra'ayi da dama, domin yakar wannan lamari.
Lambar Labari: 3489154 Ranar Watsawa : 2023/05/17
Tehran (IQNA) Shugaban wata jam'iyyar da ke da alaka da bangaren masu tsatsauran ra'ayi a Indiya ya ba da wa'adin ga gwamnatin Maharashtra da ta tattara lasifika daga dukkan masallatai.
Lambar Labari: 3487166 Ranar Watsawa : 2022/04/14
Tehran (IQNA) Za a gudanar da muzaharar ranar Qudus ta duniya a birnin Landan a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar kungiyoyin Musulunci da na kare hakkin bil'adama da dama da kuma wasu baki da aka gayyata.
Lambar Labari: 3487155 Ranar Watsawa : 2022/04/11
Tehran (IQNA) a yau ne ake gudanar da tarukan ranar nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu ta duniya a majalisar Dinkin Duniya da kuma kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3486620 Ranar Watsawa : 2021/11/29
Tehran (IQNA) fiye da masu ziyara miliyan 14 da dubu 500 ne suka taru a yau a taron arbaeen a birnin Karbala na Iraki.
Lambar Labari: 3485257 Ranar Watsawa : 2020/10/08
Bangaren kasa da kasa, cibiyar raya al’adun musulunci Akausar za ta shirya taron tunawa da wafatin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3482107 Ranar Watsawa : 2017/11/16