Tehran (IQNA) Sultan Ibn Muhammad Al-Qasimi, mai mulkin Sharjah a Hadaddiyar Daular Larabawa, ya ba da gudummawar kur’ani na tarihi guda 93 da ba kasafai ake samun su ba ga majalisar kur’ani mai tsarki ta wannan birni.
Lambar Labari: 3487482 Ranar Watsawa : 2022/06/29
Tehran (IQNA) An gudanar da taron share fage na lambar yabo ta kur'ani mai tsarki karo na 21 tare da goyon bayan Sheikh Saud bin Saqr al-Qasimi, mamba a majalisar koli kuma mai mulkin Ras al-Khaimah da kuma gidauniyar kur'ani mai tsarki ta Ras al-Khaimah. a kan mafi kololuwar UAE.
Lambar Labari: 3487457 Ranar Watsawa : 2022/06/23
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa akan kayata wasu wurare a lokacin azumin watan.
Lambar Labari: 3487135 Ranar Watsawa : 2022/04/07
Tehran (IQNA) Hamas ta caccaki kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) kan barin shugaban kasar Isra'ila Isaac Herzog ya ziyarci kasar
Lambar Labari: 3486888 Ranar Watsawa : 2022/01/31
Tehran (IQNA) Shugaban tawagar masu shiga tsakani na gwamnatin ceto kasar Yemen ya bayyana cewa: Hadaddiyar Daular Larabawa ba za ta kasance cikin kwanciyar hankali ba, ko da ko ta roki taimako daga Amurka,
Lambar Labari: 3486873 Ranar Watsawa : 2022/01/27
Tehran (IQNA) Ofishin jakadancin Amurka ya shawarci ‘yan kasar da ke UAE da su dauki gargadin tsaro da muhimmanci biyo bayan wani farmakin ramuwar gayya da dakarun yemen suka kai a kasar.
Lambar Labari: 3486862 Ranar Watsawa : 2022/01/24
Tehran (IQNA) bayan da UAE ta roki Amurka da ta santa Ansarullah ko Alhuthi a cikin 'yan ta'adda Biden ya ce suna yin nazari kan hakan sakamakon harin martani da suka kai kan UAE.
Lambar Labari: 3486844 Ranar Watsawa : 2022/01/20
Tehran (IQNA) Majalisar Fatawa ta Hadaddiyar Daular Larabawa, domin tinkarar abin da ta kira yaduwar akidar takfiriyya a cikin al'ummar Hadaddiyar Daular Larabawa, ta yi kira ga al'umma da cibiyoyin da ke da alaka da su da su kaurace wa bugawa da sake buga fatawowin da ba su da izini da kuma wadanda ba su amince da su ba, musamman a kafafen sadarwa na zamani.
Lambar Labari: 3486823 Ranar Watsawa : 2022/01/15
Tehran (IQNA) kungiyar Jihadul Islami ta yi Allawadai da kakkausar murya kan ziyarar da firayi ministan gwamatin yahudawan Isra'ila ya kai yau a kasar Hadaddiyar daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486679 Ranar Watsawa : 2021/12/13
Tehran (IQNA) wani taro mai taken samun masaniya kan annawa 25 da ke gudana a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa .
Lambar Labari: 3486566 Ranar Watsawa : 2021/11/16
Tehran (IQNA) ana shirin fara gasar kur’ani mai tsarki ta duniya ta mata zalla a birnin Dubai an Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486564 Ranar Watsawa : 2021/11/16
Tehran (IQNA) Jacon Herzog fitaccen malamin yahudawa ne a Isra'ila mai tsanain kin addinin musulunci wanda a halin yanzu haka yake cikin bakuncin masarautar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486543 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda.
Lambar Labari: 3486431 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) an fara rijistar sunayen mata masu shawar shiga gasar kur'ani ta duniya ta mata a UAE.
Lambar Labari: 3486226 Ranar Watsawa : 2021/08/22
Tehran (IQNA) kasar hadaddiyar daular larabawa ta samu ci gaba ta fuskar yawon bude a bangaren abubuwa na halal.
Lambar Labari: 3486155 Ranar Watsawa : 2021/07/31
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya da sauran bangarorin al'ummar Falastinawa sun yi Allawadai da bude ofishin jakadanci da UAE ta yi a Isra'ila.
Lambar Labari: 3486105 Ranar Watsawa : 2021/07/14
Tehran (IQNA) a wani mataki na karfafa alaka tsakanin yahudawan Isra’ila da larabawan da suka mika kai, Isra’ila ta bude ofishin jakadancinta a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Lambar Labari: 3486065 Ranar Watsawa : 2021/06/30
Tehran (IQNA) an girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar kur'ani ta duniya da aka gudanar a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3485844 Ranar Watsawa : 2021/04/25
Tehran (IQNA) an fara gasar karatun kur'ani mai tsarki ta masu fama da larura a birnin Dubai na UAE.
Lambar Labari: 3485823 Ranar Watsawa : 2021/04/18
Tehran (IQNA) gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta aike wa gwamnatin yahudawan Isra'ila da sakon taya murna kan cikar shekaru 73 da yahudawa suka mamaye Falastinu suka kafa Isra'ila.
Lambar Labari: 3485814 Ranar Watsawa : 2021/04/16