Tehran (IQNA) Al’ummar Falastinu suna ci gaba da mayar da martani a cikin fushi a kan gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, dangane da bude huldar Diflomasiyya da ta yi tare da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485091 Ranar Watsawa : 2020/08/16
Tehran (IQNA) an saka kiran salla daga dogon beni na Burj Khalifa a Dubai a matsayin alamar bude masallatai.
Lambar Labari: 3484945 Ranar Watsawa : 2020/07/02
Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
Lambar Labari: 3484815 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Tehran (IQNA) sojojin Amurka da na Burtaniya su 450 sun isa lardin Aden da ke kudancin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484613 Ranar Watsawa : 2020/03/11
Gwamnatin kasar hadaddiyar daular larabawa ce ta shirya ganawa tsakanin shugaban riko na Suda da kuma Netanyahu.
Lambar Labari: 3484488 Ranar Watsawa : 2020/02/05
Bangarori daban-daban na falastinawa sun yi kira zuwa ga jerin gwano domin yin watsi da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484462 Ranar Watsawa : 2020/01/29
Ana ci gaba da gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a birnin Ajaman tare da halartar makaranta 2137.
Lambar Labari: 3484326 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, UAE za ta dauki nauyin taron ministocin kiwon lafiya na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484316 Ranar Watsawa : 2019/12/13
Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
Lambar Labari: 3484270 Ranar Watsawa : 2019/11/24
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa Iran ta yi amfani da hikima wajen karya kaidin makiya.
Lambar Labari: 3484155 Ranar Watsawa : 2019/10/15
Bangaren kasa da kasa, mujallar Time ta bayar da rahoton cewa lambun kur'ani na Dubai yana daga cikin wuraren bude ido 100 naduniya a 2019.
Lambar Labari: 3483981 Ranar Watsawa : 2019/08/24
Bangaren kasa da kasa, an girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a UAE.
Lambar Labari: 3483927 Ranar Watsawa : 2019/08/08
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Ansarallah ta kasar Yemen ta yi na'am da sabon matakin da UAE ta dauka kan yakin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483909 Ranar Watsawa : 2019/08/03
Bangaren kasa da kasa, wasu abubuan sun fashea wata tashar jiragen ruwa a hadaddiyar daular larabawa .
Lambar Labari: 3483633 Ranar Watsawa : 2019/05/12
An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Bangaren kasa dakasa, an bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta mata zalla a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa .
Lambar Labari: 3483104 Ranar Watsawa : 2018/11/05
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Bin Rashid Al Maktum sarkin Dubai a wani lamari mai ban mamaki da ba a taba ganin irinsa ba, ya caccaki mahukuntan kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3482866 Ranar Watsawa : 2018/08/05
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Muhammad Bin Rashid a hadaddiyar daular larabawa tare da cibiyar buga kur’anai ta Saudiyya za su buga tafsiran kur’ani.
Lambar Labari: 3482746 Ranar Watsawa : 2018/06/10
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki da sunnar manzo a kasar hadaddiyar daular larabawa a garin Sharjah tare da halartar mahardata 391.
Lambar Labari: 3482553 Ranar Watsawa : 2018/04/09
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Shikha Hind Bint Maktum a kasar hadaddiyar daular larabawa .
Lambar Labari: 3482379 Ranar Watsawa : 2018/02/09