hadaddiyar daular larabawa - Shafi 3

IQNA

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya da sauran bangarorin al'ummar Falastinawa sun yi Allawadai da bude ofishin jakadanci da UAE ta yi a Isra'ila.
Lambar Labari: 3486105   Ranar Watsawa : 2021/07/14

Tehran (IQNA) a wani mataki na karfafa alaka tsakanin yahudawan Isra’ila da larabawan da suka mika kai, Isra’ila ta bude ofishin jakadancinta a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Lambar Labari: 3486065   Ranar Watsawa : 2021/06/30

Tehran (IQNA) an girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar kur'ani ta duniya da aka gudanar a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3485844   Ranar Watsawa : 2021/04/25

Tehran (IQNA) an fara gasar karatun kur'ani mai tsarki ta masu fama da larura a birnin Dubai na UAE.
Lambar Labari: 3485823   Ranar Watsawa : 2021/04/18

Tehran (IQNA) gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta aike wa gwamnatin yahudawan Isra'ila da sakon taya murna kan cikar shekaru 73 da yahudawa suka mamaye Falastinu suka kafa Isra'ila.
Lambar Labari: 3485814   Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) an dage ziyarar da firayi ministan Isra'ila ya shirya gudanarwa a kasar UAE a yau saboda wani sabani da ya kunno kai tsakanin Isra'iila da Jordan.
Lambar Labari: 3485738   Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) A ciki gaba da kara fadada alaka tsakanin gwamnatin Morocco da kuma yahudawan sahyuniya, an cimma matsaya tsakanin bangarorin kan bunkasa harkokin ilimin makarantu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485644   Ranar Watsawa : 2021/02/12

Tehran (IQNA) Kungiyar Ansarullah ta Yemen, ta yi maraba da matakin kasar Italiya, na soke sayar wa da kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Laraba makamman yaki.
Lambar Labari: 3485608   Ranar Watsawa : 2021/01/31

Tehran (IQNA) an nuna wasu daddun kwafin kur’ani a babban dakin ajiye kayan tarihi na kasar UAE.
Lambar Labari: 3485564   Ranar Watsawa : 2021/01/18

Tehran (IQNA) Donald Trump ya bayar da babbar lambar ban-girma ta Amurka ga sarkin Moroco saboda kulla hulda da yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485560   Ranar Watsawa : 2021/01/16

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin Isra’ila sun ce zababben shugaban Amurka zai ci gaba da bin salon siyasar sanya larabawa su kulla alaka da Isra’ila kamar yadda Trump ya yi.
Lambar Labari: 3485557   Ranar Watsawa : 2021/01/15

Tehran gwamnatin hadaddiyar daular larabawa da gwamnatin yahudawan Isra’ila sun janye visa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485555   Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran kungiyar Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan shigar da kayan kasuwancin da Isra’ila take samarwa zuwa kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3485543   Ranar Watsawa : 2021/01/10

Tehran (IQNA) kwamitin fatawa na kasar hadaddiyar daular larabawa ya bayar da fatawar halascin yin amfani da rigakafin cutar corona.
Lambar Labari: 3485487   Ranar Watsawa : 2020/12/24

Tehran (IQNA) Gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta dauki mataki hana bayar da izinin shiga cikin kasarta ga kasashe 13 da suka hada da na larabawa da na musulmi.
Lambar Labari: 3485403   Ranar Watsawa : 2020/11/26

Rahotanni daga kasar Sudan na cewa a yau Lahadi wata tawagar yahudawan Isra’ila ta isa birnin Khartum a yau.
Lambar Labari: 3485370   Ranar Watsawa : 2020/11/15

Tehran (IQNA) gwamnatin Hadadddiyar Daular Larabawa na kara karfafa kawancenta da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485292   Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) Mahmud Abbas shugaban falastinawa ya bayyana gwagwarmaya domin neman ‘yanci hakki ne na al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485219   Ranar Watsawa : 2020/09/26

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Sudan ta karyata batun cewa, tana shirin kulla wata Hadaka ta kasuwanci tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485213   Ranar Watsawa : 2020/09/24

Tehran (IQNA) Bahrain da hadaddiyar daular larabawa sun rattaba hannu kan kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila ba tare da falastinu a cikin yarjejeniyar ba.
Lambar Labari: 3485192   Ranar Watsawa : 2020/09/16