iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sama da dalibai da malamai 80 ne suka yaye a makarantar Abubakar Siddique Islamic School da ke Kaduna a Najeriya.
Lambar Labari: 3487766    Ranar Watsawa : 2022/08/29

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada matsayin shahidai da cewa shi ne gishikin karfin gwiwa da tushen nasara ga masu gwagwarmaya domin tabbatar gaskiya.
Lambar Labari: 3487660    Ranar Watsawa : 2022/08/09

Tehran (IQNA) Duk da cewa Saudiyyar ta ce daidaita dangantakarta da Isra'ila ya dogara ne kan yadda za a warware matsalar Palastinu, amma labarai da rahotanni da ake da su na nuni da irin tasirin da yahudawan sahyuniya ke da shi a kafafen yada labarai a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487607    Ranar Watsawa : 2022/07/28

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta ci gaba n masallatai a kasar Masar ta sanar da gyara tare da inganta masallatan Ahlul Baiti (AS) guda 9 a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487499    Ranar Watsawa : 2022/07/03

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas Ismail Haniyeh tare da tawagar sun gana da Seyed Hassan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3487456    Ranar Watsawa : 2022/06/23

Tehran (IQNA) shugaban ofishin al’adu na Iran a Najeriya, yayin da yake magana kan samar da faifan bidiyo mai taken "Mu mayar da rayuwarmu ta Al-Kur'ani a ranakun Alhamis" a Najeriya ya ce: "Ya zuwa yanzu an buga sassa 14 na wannan tarin a sararin samaniyar intanet kuma wannan shirin wata taga ce ta bunkasa. Ayyukan Qur'ani na Iran a Najeriya."
Lambar Labari: 3487433    Ranar Watsawa : 2022/06/18

Tehran (IQNA) Hukumar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a cikin wani rahoto da ta fitar cewa kimanin ‘yan kasar Yemen miliyan 17 ne ke fama da matsalar karancin abinci, al’amarin da ke kara dagula halin rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3487275    Ranar Watsawa : 2022/05/10

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas Hazem Qassem ya fada a jiya Talata cewa ‘yan gwagwarmaya a Gaza za su dauki matsayi idan Isra’ila ta wuce jan layi a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487165    Ranar Watsawa : 2022/04/13

Tehran (IQNA) kungiyar likitocin kasa da kasa ta sanar da cewa, fararen hula akalla 70 ne suka rasa rayukansu a yau a kasar Yemen sakamakon hare-haren da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3486848    Ranar Watsawa : 2022/01/21

Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban dake mulki a Afganistan ta yi kira ga kasashen musulmi dasu amince da gwamnatinta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3486842    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801    Ranar Watsawa : 2022/01/10

Tehran (IQNA) Gwamnatin Pakistan ta yi kakkausar suka kan lalata masallatai da wuraren ibada da dukiyoyin musulmi a Indiya.
Lambar Labari: 3486492    Ranar Watsawa : 2021/10/30

Tehran (IQNA) bankin musulunci mai kula da bunkasa ayyukan ci gaba zai saka hannayen jari a Najeriya.
Lambar Labari: 3486198    Ranar Watsawa : 2021/08/13

Tehran (IQNA) kasar hadaddiyar daular larabawa ta samu ci gaba ta fuskar yawon bude a bangaren abubuwa na halal.
Lambar Labari: 3486155    Ranar Watsawa : 2021/07/31

Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya sun mayar da martani da makamai masu linzami a kan muhimman biranan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485908    Ranar Watsawa : 2021/05/12

Gwamnatin Amurka ta fara yin nazari kan rufe kurkukun nan da ta gina a tsibirin Guantanamo na kasar Cuba.
Lambar Labari: 3485874    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da farmakin yahudawa a kan musulmi a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485842    Ranar Watsawa : 2021/04/24

Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710    Ranar Watsawa : 2021/03/03

Tehran (IQNA) Sheikh Bashir Ibrahimi daya ne daga cikin malamai da suka taka rawar gani wajen fatattakar Faransawa ‘yan mulkin mallaka daga kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485436    Ranar Watsawa : 2020/12/07

Tehran (IQNA) bangaren kula da gyaran tsoffin littafai da takardu na hubbaren Imam  Hussain na ci gaba da kara bunkasa ayyukansa.
Lambar Labari: 3485405    Ranar Watsawa : 2020/11/27