IQNA - Da yammacin gobe 27 ga watan Fabrairu ne za a fara gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 41 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma za a ci gaba da gudanar da gasar har zuwa lokacin rufe da bayyana sakamakon.
Lambar Labari: 3492621 Ranar Watsawa : 2025/01/25
Bangaren kur'ani, Karatun kur'ani mai tsarki da salon a tartili wanda wakilin kasar Ivory Coast Khali Sangara ya gudanar a jiya Litinin a lokacin rufe taron gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a a birnin Masshhad.
Lambar Labari: 3482617 Ranar Watsawa : 2018/04/30