IQNA - An buga siga fassara ta intanet ta Farisa na labarin "Cikin Harshen Kur'ani" na masanin kur'ani dan kasar Holland Marin van Putten
Lambar Labari: 3493338 Ranar Watsawa : 2025/05/30
Allah ya yi wa Sheikh Abdelhadi Laqab fitaccen malamin kur'ani dan kasar Aljeriya rasuwa a jiya Lahadi 11 ga watan Afrilu.
Lambar Labari: 3493129 Ranar Watsawa : 2025/04/21
IQNA - Taron al'adu na kasa da kasa karo na 7 na "Ruhin Annabci" musamman ga mata dangane da maulidin Sayyida Zahra (AS) da kokarin Astan Muqaddas Abbasi ya fara a Karbala Ma'ali.
Lambar Labari: 3492455 Ranar Watsawa : 2024/12/27
Babban mai fassara na Jamus ya bayyana a hirarsa da Iqna:
IQNA - Stefan (Abdullah) Friedrich Shaffer ya ce: Tafsiri da tarjamar kur’ani duk ana yin su ne da manufar fahimtar Musulunci ko kuma Alkur’ani, kuma a halin yanzu fahimtar mai fassara da tafsiri yana da tasiri wajen isar da ma’anar na kur'ani. Sai dai a wajen isar da ma'anonin kur'ani, ya kamata a kula da lamurra guda biyu masu muhimmanci; Na farko, menene manufar fassarar da dole ne a isar da shi daidai, na biyu kuma, su wanene masu sauraronmu.
Lambar Labari: 3491954 Ranar Watsawa : 2024/09/30
IQNA - A safiyar yau ne aka gudanar da jana'izar shahid Ismail Haniyeh shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas tare da halartar jama’a da dama, da kuma jawabin Mohammad Baqer Qalibaf shugaban majalisar dokoki Iran .
Lambar Labari: 3491618 Ranar Watsawa : 2024/08/01
IQNA - 'Yan sandan kasar Holland sun kai hari kan musulmin da suka yi kokarin hana su kona kur'ani.
Lambar Labari: 3490492 Ranar Watsawa : 2024/01/17
Tehran (IQNA) An gabatar da tarjamar kur'ani a cikin harsuna sama da 76 daga cikin kasidu n majalisar kur'ani ta kasar Saudiyya a wajen baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 41 na Sharjah a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3488132 Ranar Watsawa : 2022/11/06
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman bayar da horo kan kur’ani a birnin Brussels na Belgium.
Lambar Labari: 3482620 Ranar Watsawa : 2018/05/01