Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Tunisia ta sanar da cewa, bude masallatai a kasar a dararen laitul Qadr ya danganta ne da mahangar ma’aikatar kiwon lafiya.
                Lambar Labari: 3484790               Ranar Watsawa            : 2020/05/12
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, ana gudana da tarukan raya  dararen lailatul qadr  a kasar Ausralia.
                Lambar Labari: 3482726               Ranar Watsawa            : 2018/06/04