Tehran (IQNA) mabiya addinin musulunci a birnin Birmingham na kasar Burtaniya suna kokarin sulhunta tsakanin jama’a masu sabani a birnin.
Lambar Labari: 3484647 Ranar Watsawa : 2020/03/22
Jagoran juyin juya hali na kasar ran ya bayyana cewa dole ne a karfafa gwiar matasa da kuma saita tunaninsu domin su bayar da gudunmawa cikin al'umma.
Lambar Labari: 3484523 Ranar Watsawa : 2020/02/15
Bangaren kasa da kasa, kwamitin zakka a Najeriya yana samar da hanyoyi na ayyukan yi tsakanin matasa .
Lambar Labari: 3484218 Ranar Watsawa : 2019/11/03
Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun harbe wani matashi bafalastine a kusa da garin Nablus.
Lambar Labari: 3483514 Ranar Watsawa : 2019/04/03
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Saleh Abbas wakilin cibiyar azhar ya bayyana cewa suna da wani sabon tsari da za a bullo da shi a bangaren hardar kur’ani.
Lambar Labari: 3483036 Ranar Watsawa : 2018/10/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron na shekara-shekara na matasa musulmi ‘yan Ahmadiyyah a Ghana.
Lambar Labari: 3482956 Ranar Watsawa : 2018/09/05
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta harda da kuma tajwidi a kasar Kuwait tare da halartar makaranta.
Lambar Labari: 3480805 Ranar Watsawa : 2016/09/25