iqna

IQNA

IQNA - Bayan abin kunya na ɗabi'a na coci a Ingila da kuma matsi na ra'ayin jama'a game da kasa magance wannan batu, an tilasta wa babban Bishop na Ingila yin murabus.
Lambar Labari: 3492210    Ranar Watsawa : 2024/11/15

Tehran (IQNA) Wata gidauniya mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya tana horar da limamai a masallatan jihar Kaduna domin yada cin hanci da rashawa .
Lambar Labari: 3487460    Ranar Watsawa : 2022/06/24

Tehran (IQNA) muhawarar da aka tafka tsakanin 'yan takarar shugabancin kasar Faransa Macron da Le Pen ta yi zafi.
Lambar Labari: 3487199    Ranar Watsawa : 2022/04/21

Tehran (IQNA) dubban yahudawa ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a cikin birnin quds domin nuna adawa da gwamnatin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485093    Ranar Watsawa : 2020/08/16

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.
Lambar Labari: 3482865    Ranar Watsawa : 2018/08/05

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
Lambar Labari: 3482813    Ranar Watsawa : 2018/07/07