iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashiga r Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3482860    Ranar Watsawa : 2018/08/04