iqna

IQNA

yankin
Riyadh (IQNA) A cikin wata sanarwa da suka fitar, mambobin kwamitin hadin gwiwa na yankin tekun Fasha sun goyi bayan kafa kasar Falasdinu tare da jaddada bukatar yin aiki da kudurorin kasa da kasa kan Falasdinu.
Lambar Labari: 3489782    Ranar Watsawa : 2023/09/08

Tehran (IQNA) an  gudanar da tarurrukan kur'ani da juyayin shahadar Imam Musa Kazim (AS) da majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Astan Abbasi a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3488671    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Tehran (IQNA) A yayin wani biki da ya samu halartar malamai da wakilai, gwamnan lardin kogin Nilu na kasar Sudan ya karrama malamai 65 na haddar kur’ani mai tsarki, kuma an yaba da rawar da makarantun Mahdia ke takawa wajen haddar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3488653    Ranar Watsawa : 2023/02/13

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Indiya, ta hanyar buga wata sanarwa, ta musanta wanzuwar wani shiri na sasanta 'yan kabilar Rohingya musulmi masu neman mafaka a birnin New Delhi.
Lambar Labari: 3487711    Ranar Watsawa : 2022/08/19

Tehran (IQNA) bayan da UAE ta roki Amurka da ta santa Ansarullah ko Alhuthi a cikin 'yan ta'adda Biden ya ce suna yin nazari kan hakan sakamakon harin martani da suka kai kan UAE.
Lambar Labari: 3486844    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci suna yin aiki tare wajen sake gina wani tson masallaci a lardin Alminya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486240    Ranar Watsawa : 2021/08/25

Tehran (IQNA) ana samun karuwar nuna kiyayya ga musulmi a cikin kasar Faransa fiye da kowane lokaci a kasar.
Lambar Labari: 3485283    Ranar Watsawa : 2020/10/17

Tehran (IQNA) mahkunta a kasar Maar sun sanar da cewa duk da barazanar yaduwar cutar corona a duniya za a gudanar da gasar kur’ani ta duniya a kasar.
Lambar Labari: 3484574    Ranar Watsawa : 2020/03/01

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ikirarin cewa ba cimma komai a Syria da Iraki da ba.
Lambar Labari: 3483420    Ranar Watsawa : 2019/03/03

Bangaren kasa da kasa, dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun harba rokoki fiye da dari biyu zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
Lambar Labari: 3482881    Ranar Watsawa : 2018/08/10