iqna

IQNA

Burtaniya
A Tsakanin Mutanen Burtaniya:
Tehran (IQNA) A cewar sanarwar Hukumar Kula da Iyali ta Saudiyya, a shekarar 2022 sunan "Muhammad" ya zama sunan da aka fi sani da jarirai maza a duniya.
Lambar Labari: 3488365    Ranar Watsawa : 2022/12/20

Tehran (IQNA) Artz-i Islamic Art and Gift Gallery ya canza wani yanki na tsohuwar niƙa a layin Longside, Bradford zuwa sararin samaniya don fasahar Farisa, Sifen, Baturke, Masari da Baghdadi.
Lambar Labari: 3488130    Ranar Watsawa : 2022/11/06

Tehran (IQNA) Firaministan Birtaniya Liz Truss ta shaidawa takwaranta na Isra'ila Yair Lapid cewa tana nazarin matakin mayar da ofishin jakadancin kasarta daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487894    Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Biritaniya sun sake samun kansu cikin wata badakalar wariyar launin fata da ta biyo bayan kisan wani bakar fata da ba shi da makami a Kudancin Landan da wasu jami'ai dauke da makamai suka yi a ranar 5 ga watan Satumba.
Lambar Labari: 3487875    Ranar Watsawa : 2022/09/18

Tehran (IQNA) Masallatai da dama a fadin kasar Birtaniya za su bude kofofinsu ga wadanda ba musulmi ba a mako mai zuwa, yayin da suke gudanar da shirye-shirye daban-daban na gabatar da su ga addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487790    Ranar Watsawa : 2022/09/02

Tehran (IQNA) “Ramadan wata ne na zaman lafiya,” in ji Jeremy Corbyn, dan majalisar wakilai kuma tsohon shugaban jam’iyyar Labour ta Burtaniya , bayan ya ziyarci masallacin Finsbury Park da ke arewacin Landan a shafinsa na Facebook.
Lambar Labari: 3487121    Ranar Watsawa : 2022/04/03

Tehran (IQNA) Sheikh Khalid Mullah shugaban majalisar malaman ahlu sunna na Iraki ya bayyana cewa, yakin kasar Yemen ba shi da wani amfani ga kowa.
Lambar Labari: 3486910    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) taron kasa da kasa mai taken darussa daga rayuwar"Manzon Allah (SAW) ga matasa wanda zai gudana a karkashin tsangayar ilimin tauhidi da ilimin addinin musulunci na jami'ar Tehran.
Lambar Labari: 3486880    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Za a buɗe gidan cin abinci na burger McHalal na farko a Glasgow Scotland a cikin 'yan watanni masu zuwa.
Lambar Labari: 3486576    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya , domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) an fara jarabawar share fage ta gasar kur’ani ta duniya a yankin port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485603    Ranar Watsawa : 2021/01/30

Tehran (IQNA) Ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani mai zafi a kan kasashen Burtaniya , Jamus, Faransa, dangane da shirinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3485569    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Tehran (IQNA) shirin bayar da horo kan kan ilmomin kur’ani na cibiyar kur’ani ta kasar Burtaniya ta hanyar yanar gizo zai fara gudana nan da mako guda.
Lambar Labari: 3485542    Ranar Watsawa : 2021/01/10

Tehran (IQNA) Masud Ozil dan wasan kwallon kafa musulmi na kungiyar Arsenal ya yi kira da a kawo karshen nuna kiyayya da ake yi musulmi a  turai.
Lambar Labari: 3485387    Ranar Watsawa : 2020/11/21

Tehran (IQNA) ana gudanar da shirin makon kusanto da fahimta  a tsakanin addinai a kasar Burtaniya .
Lambar Labari: 3485359    Ranar Watsawa : 2020/11/12

Tehran (IQNA) dan majalisar Burtaniya Nazir Ahmed ya yi Allawadai da cin zarafin manzon Allah (SAW) da ake yi a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485314    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNNA) Kwamitin kare hakkokin musulmi da ke da mazauni a birnin Landan an kasar Burtaniya , ya yi kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Islamiyya da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3485033    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a  jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin kasar Burtaniya sun bukaci Boris Johnson da ya nemi afuwa daga musulmin Bosnia kan furucin da ya yi dangane da kisan da aka yi musu a Srebrenica.
Lambar Labari: 3484973    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Burtaniya Boris Johnson ya bayyana cewa, kasarsa ba za ta amince da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan ba.
Lambar Labari: 3484941    Ranar Watsawa : 2020/07/01