Tehran (IQNA) Matsayin Hollywood na haifar da kyamar Islama yana buƙatar bincike mai zurfi tare da nuna hanyoyin da hukumomin leƙen asirin Amurka ke amfani da su wajen sarrafa ra'ayoyin jama'a da yin tasiri a kansu.
Lambar Labari: 3487592 Ranar Watsawa : 2022/07/25
Surorin Kur’ani (14)
A cikin suratu Ibrahim, an yi magana a kan batun manzancin annabawa da gaske kuma an fadi ayoyin ta yadda ba a ambaci wani annabi ko wasu mutane na musamman ba; Don haka ana iya cewa dukkan annabawa sun kasance a kan tafarki guda kuma kokarinsu shi ne shiryar da mutane da tsari guda.
Lambar Labari: 3487466 Ranar Watsawa : 2022/06/25
Tehran (IQNA) Bayan cin mutuncin da Navin Kumar Jindal kakakin jam'iyyar masu tsattsauran ra'ayi "Bharatiya Janata" a matsayin jam'iyyar da ke mulkin Indiya ya yi ga Manzon Allah (SAW) da karuwar zanga-zangar, jam'iyyar ta fitar da sanarwar dakatar da shi daga aiki. ofishi.
Lambar Labari: 3487381 Ranar Watsawa : 2022/06/05
Tehran (IQNA) Gidan Talabijin na kasar Sweden ya kori wata ‘yar jarida mai sukar dan siyasar da ke cin mutuncin musulmi da keta alfarmar kur'ani mai tsarki, bisa hujjar cwa ‘yar jaridar ta nuna rashin kishin kasa.
Lambar Labari: 3487203 Ranar Watsawa : 2022/04/23
Tehran (IQNA) wani malamin yahudawa ya ce yadda aka kafa gwamnatin Isra'ila a mahangar addinin Yahudanci haramun ne, kuma dole a mayar wa Falastinawa yankunansu da aka mamaye bisa zalunci.
Lambar Labari: 3486654 Ranar Watsawa : 2021/12/07
Tehran (IQNA) ma'aikatar harkokin wajen Iran ta kirayi jakadiyar kasar Solvenia a Tehran.
Lambar Labari: 3486100 Ranar Watsawa : 2021/07/12
Tehran (IQNA) babbar jam’iyyar siyasa a kasar Bahrain ta yi watsi da shirin gwamnatin na kasar na kulla hulda da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485289 Ranar Watsawa : 2020/10/19
yahudawa masu bincike sun gano cewa kashi casa’in da biyar cikin dari na larabawa basu goyon bayan kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485287 Ranar Watsawa : 2020/10/18
Jami’an tsaro a kasar Bahrain sun kama wani malamin addini saboda nuna adawa da shirin gwanatin kasar na kulla hulda da sra’ila.
Lambar Labari: 3485221 Ranar Watsawa : 2020/09/27
Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran fursunonin Falastinawa a gijane kason Isra'ila ta sanar cewa fursunonin za su fara yajin cin abinci.
Lambar Labari: 3485215 Ranar Watsawa : 2020/09/24
Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ta sha yi wa kungiyar tayin makudan kudade domin ta daina adawa Isra’ila ta kuma daina taimakon Falastinawa.
Lambar Labari: 3485134 Ranar Watsawa : 2020/08/30
Tehran (IQNA) Shugaban masu bin addinin gargajiya a yankin Somanya da ke cikin Yilo Krobo a gabashin Ghana ya caccaki masu sukar al’adunsu.
Lambar Labari: 3484999 Ranar Watsawa : 2020/07/19
Tehran (IQNA) an gudanar da jerin wano a Italiya domin nuna adawa da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484954 Ranar Watsawa : 2020/07/05
Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani gagarumin gangamia kasar Switzerland domin nuna rashin amincewa da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484911 Ranar Watsawa : 2020/06/20
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun tsaurara matakai kan masu zanga-zagar adawa da shugaba Sisi.
Lambar Labari: 3484094 Ranar Watsawa : 2019/09/27
Bangaren kasa kasa, 'yan siyasa da farar hula sun amince da shawarwarin da Habasha ta gabatar dangane da kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar.
Lambar Labari: 3483762 Ranar Watsawa : 2019/06/22
Kungiyoyi da jam'iyyun adawa a kasar Sudan za su gudanar da wani zama abirnin Paris na kasar Faransa, domin tattauna hanyoyin kawo karshen matsalolin da kasar ta samu kanta a ciki.
Lambar Labari: 3483453 Ranar Watsawa : 2019/03/12