iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren Hizbullah ya bayyana martanin kungiyar a kan Isra’ila a matsayin wani sabon shafi na kare kasar Lebanon daga shisshigin Isra’ila.
Lambar Labari: 3484013    Ranar Watsawa : 2019/09/03

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada cewa babu makawa dangane da martanin Hizbullah akan harin Isra'ila.
Lambar Labari: 3484007    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbulallah ya bayyana yakin 33 a kan Lebanon da cewa shiri ne na Amurka.
Lambar Labari: 3483956    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana ranar Quds ta wanann shekara da cewa rana ta kalubalantar yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483675    Ranar Watsawa : 2019/05/26

Bangaren kasa da kasa, babban sakatare kungiyar Hizbullah a Lebanon ya bayyana cewa farfagandar yaki kan Lebanon da cewa yaki ne na kwakwalwa.
Lambar Labari: 3483597    Ranar Watsawa : 2019/05/02

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan Nasrullah.
Lambar Labari: 3483366    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar gwgawarmayar Musulunci ta Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a jiya da dare da ya gabatar da jawabi akan kafa sabuwar gwamnatin kasar Lebanon
Lambar Labari: 3483348    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya karyata jita-jitar da ake yadawa dangane da lafiyarsa.
Lambar Labari: 3483329    Ranar Watsawa : 2019/01/26

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, takaita hare-haren da Amurka ta jagoranta kan Syria ya tabbatar da karfin sojin Syria da gungun masu gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3482571    Ranar Watsawa : 2018/04/15

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa an gudanar da wani zama tsakanin manyan jami'an gwamnatin Saudiyya da Syria inda Saudiyya ta bukaci Syria da ta yanke alaka da Iran da Hizbullah.
Lambar Labari: 3482514    Ranar Watsawa : 2018/03/27

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah a Lebanon ya gana da Ali Akbar wilayati babban mai baiwa jagora shawara.
Lambar Labari: 3482062    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah ya ce dole ne a dauki matai kan masu daukar nauyin ta’addanci da kuma kawo akrshen hijirar musulmi.
Lambar Labari: 3481955    Ranar Watsawa : 2017/10/01

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa, a ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS da dukkanin bangarori na dakarun Lebanon, da kuma sojojin Syria tare da mayakan Hizbullah ke yi, ana samun gagarumar nasara.
Lambar Labari: 3481831    Ranar Watsawa : 2017/08/25

Bangaren kasa da kasa, tawagar ‘yan majalisar dokokin kasar Iran karkashin jagorancin Alauddini Burujardi ta gana da babban sakataren Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah.
Lambar Labari: 3481110    Ranar Watsawa : 2017/01/07

Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana cewa kiran kungiyoyin 'yan ta'adda da sunaye masu kama da muslunci irin su daular muslunci ko ta'addancin mulsunci da kalmamomi masu kama da haka, duk yunkuri ne na yakar muslunci da rusa shi a fakaice.
Lambar Labari: 3481061    Ranar Watsawa : 2016/12/23

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845    Ranar Watsawa : 2016/10/11