iqna

IQNA

Limamin Juma'a na Bagadaza:
IQNA - Yayin da yake ishara da abubuwan da ke faruwa a kasar Siriya Ayatullah Sayyid Yassin Mousavi ya ce: Abin da ke faruwa a kasar Siriya wani bangare ne na sabon shirin yankin gabas ta tsakiya da Netanyahu da Biden da Trump suka sanar a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3492338    Ranar Watsawa : 2024/12/07

IQNA - A jiya 14  watan Nuwamba ne aka gudanar da matakin karshe na gasar haddar kur'ani ta kasar Iraki ta farko ta kasa da kasa a Otel din Al-Rashid da ke birnin Bagadaza .
Lambar Labari: 3492204    Ranar Watsawa : 2024/11/14

IQNA - Sashen furanni da tsirrai na hubbaren Imam Hussaini  ya halarci bikin furanni da tsirrai na duniya karo na 13 da ake gudanarwa a Bagadaza.
Lambar Labari: 3491033    Ranar Watsawa : 2024/04/23

Tehran (IQNA) dubun-dubatar al'ummar Iraki ne suka gudanar da gagarumin taro yau a birnin Bagada domin tunawa da shekaru biyu da shahadar Qasem Sulaimani da Abu Mahdi almuhandis.
Lambar Labari: 3486765    Ranar Watsawa : 2022/01/01

Tehran (IQNA) dakarun sa kai na al'ummar kasar Iraki sun samu nasarar fatattakar mayan 'yan ta'addan daesh daga yankin Tarimiyyah.
Lambar Labari: 3486236    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) Kotun birnin Bagadaza na kasar Iraki ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Amurka mai barin gado Donald Trump.
Lambar Labari: 3485533    Ranar Watsawa : 2021/01/07

Tehran (IQNA) Gwamnatin Iran ta bukaci gwamnatin kasar Iraki da ta bayar da kariya ga jami’anta na diflomasiyya da ke Bagadaza da sauran yankunan kasar.
Lambar Labari: 3485196    Ranar Watsawa : 2020/09/18

Kura ta lafa a birnin bagadaza wasu yankuna da dama bayan tashe-tashen hankulan da suka wakana.
Lambar Labari: 3484123    Ranar Watsawa : 2019/10/05