IQNA - Gobe 13 ga watan Yuni ne za a gudanar da taron "Imam Khomeini mai girma (RA); abin koyi don kawo sauyi a duniyar Musulunci" a kamfanin dillancin labaran iqna.
Lambar Labari: 3493353 Ranar Watsawa : 2025/06/02
Dubai (IQNA) Babban Bankin Masarautar Masarautar ya fitar tsabar azurfa dubu takwas na kayayyaki daban-daban a yayin bikin cika shekaru 25 da kaddamar da gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Dubai.
Lambar Labari: 3490185 Ranar Watsawa : 2023/11/21
Bayanin da Jagoran juyin juya halin Musulunci da ya yi kan aikin hajji a taron dillalan aikin Hajji a kasar Ghana tare da hadin gwiwar ofishin kula da harkokin al’adu na Iran da ke kasar a cikin shirin rediyo mai taken "Hajji, babban tushe na al'ummar musulmi" daga arewa zuwa kudancin Ghana.
Lambar Labari: 3489380 Ranar Watsawa : 2023/06/27
Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin taron karatun kur'ani mai tsarki da karatun addu'o'i a cikin watan Ramadan tare da halartar dimbin masu azumi da muminai a babban masallacin Kufa da ke lardin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3488959 Ranar Watsawa : 2023/04/11
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484277 Ranar Watsawa : 2019/11/27