iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallah hadin kai da kuma jerin gwano domin tunawa da wafatin manzon Allah (SAW) a tsibirin Zainzibar.
Lambar Labari: 3480987    Ranar Watsawa : 2016/11/30

Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauana kasar Tanzania suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3480954    Ranar Watsawa : 2016/11/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agaji ta RAF a kasar Qtar ta dauki nauyin raba kwafin kur’anai guda miliyan 1 a fadin duniya, inda dubu 80 daga ciki za a raba su a Tanzania.
Lambar Labari: 3480895    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Malam Jafari A Lokacin Taron Bankwana:
Bangaren kasa da kasa, jakadan kasar Iran a lokacin da yake halartar taron bankwana da aka shirya masa, ya bayyana batun Quds a matsayin mafi muhimamnci ga musulmi.
Lambar Labari: 3480868    Ranar Watsawa : 2016/10/20

Bangaren kasa da kasa, Mabiya addinin muslunci a kasar Tanzania sun bukaci da a gudanar da sahihin bincke kana bin da ya faru a Mina a lokacin aikin ahajin bana.
Lambar Labari: 3377997    Ranar Watsawa : 2015/10/03

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da ayyukan da yake gudanarwa NBC wato bangaren harkokin kasuwanci na bankin muslunci a kan abubuwa kimanin 10 a Tanzania ya kara bunksa ayyukansa a tsibirin Zanjbar.
Lambar Labari: 3328210    Ranar Watsawa : 2015/07/14

Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin shi’a na kasar Tanzani za su gudanar da wani jerin gwano domin cikakken goyon bayansu ga al’ummar palastinu da ke fuskantar kisan kiyashi daga yahudawa.
Lambar Labari: 3322411    Ranar Watsawa : 2015/07/02