Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Indiya, ta hanyar buga wata sanarwa, ta musanta wanzuwar wani shiri na sasanta 'yan kabilar Rohingya musulmi masu neman mafaka a birnin New Delhi.
Lambar Labari: 3487711 Ranar Watsawa : 2022/08/19
Tehran (IQNA) Fatemeh Peyman, wadda aka zaba a matsayin mace musulma ta farko da ta fara saka hijabi a majalisar dattawan Australia, ta ce ke son sanya hijabi ya zama ruwan dare a kasar.
Lambar Labari: 3487449 Ranar Watsawa : 2022/06/21
Tehran (IQNA) a yau ne jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da jawabi kan ranar Quds ta duniya, za a iya karanta cikakken matanin jawabin a kasa
Lambar Labari: 3485887 Ranar Watsawa : 2021/05/07
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Canada ta nada wanu musulmi na uku a matsayin minista a kasar.
Lambar Labari: 3485553 Ranar Watsawa : 2021/01/14
Tehran (IQNA) ‘yar majalisar dokokin Amurka Ilhan Umar ta sanar da rasuwar mahaifinta a yau.
Lambar Labari: 3484901 Ranar Watsawa : 2020/06/16
Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885 Ranar Watsawa : 2020/06/11
Sojojin Amurka sun koma sansanoninsu da suka bari a arewacin kasar Siriya.
Lambar Labari: 3484223 Ranar Watsawa : 2019/11/04
Babbar jami’ar majalisar duniya kan rikicin Myanmar ta bayyana cewa; yanayin da ‘yan kabilar Rohingya suke ciki bai dace da komawarsu Myanmar ba.
Lambar Labari: 3483876 Ranar Watsawa : 2019/07/24
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bangaladesh na shirin kwashe ‘yan gudun hijira r Rohingya dubu 103 daga sansanoninsu zuwa wani tsibiri mai nisa.
Lambar Labari: 3483426 Ranar Watsawa : 2019/03/05
Wani rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da cewa ‘yan gudun hijira na ‘yan kabilar Rohingya na cikin mawuyacin hali a sansanoninsu da aka tsugunnar da su a kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483415 Ranar Watsawa : 2019/03/01
Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
Lambar Labari: 3483051 Ranar Watsawa : 2018/10/17
Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481361 Ranar Watsawa : 2017/03/30
Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar musulmi a kasar Jamus sun kafa sakandami a wani wuri da ake shirin gina masallaci a garin Erfurt na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481325 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887 Ranar Watsawa : 2016/10/29