Bangaren kasa da kasa, shugaban kwalejin London ya sanar da cewa an shirya wani gajerin fim dangane watan Ramadan Mai alfarma.
Lambar Labari: 3483655 Ranar Watsawa : 2019/05/19
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun kaddamar da wani kamfe na kaurace wa sayen kayan Isr'ila musamman dabino a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483649 Ranar Watsawa : 2019/05/17
A yau daya ga watan Ramadan mai alfarma a kasar Masar aka yi wa wasu fursunoni afuwa albarkacin shigowar wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3483612 Ranar Watsawa : 2019/05/06
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kasashe sun bayyana gobea matsayin ranar daya ga watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483610 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta karyata wata jijita da aka watsa kan kuren ganin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3482707 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta lardin Qana a kasar Masar ta girmama mahardatan da suka fi nuna kwazo a gasar kur’ani ta lardin.
Lambar Labari: 3482690 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma ake nuna fim din tarihin Imam Ali (AS) a kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3482687 Ranar Watsawa : 2018/05/23
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan alhairi ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta raba kwafin kur’ani mai tsarki a kasar New Zealand.
Lambar Labari: 3482676 Ranar Watsawa : 2018/05/20
Bangaren kasa da kasa, an watsa karatun kur’ani mai sarki kai tsaye da ake gudanawa tare da halartar jagora a kowane farkon watan Ramadan a tashoshin talabijin na kur’an da Alamanr.
Lambar Labari: 3482666 Ranar Watsawa : 2018/05/17
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Oman ta sanar da ranar 17 ga watan Mayu a matsayin ranar farko ta watan ranadan mai alfarma na wannan shekara.
Lambar Labari: 3482638 Ranar Watsawa : 2018/05/07
Bangaren kasa da kasa, a cikin watan ramadan mai zuwa n ake sa ran za afara aiwatar da wani shiri mai taken tafiya zuwa ga kur’ani a Birtaniya.
Lambar Labari: 3482245 Ranar Watsawa : 2017/12/28
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslucni tare da mabiya addinin kirista a kasar sukan ci abincin buda baki tare domin kara dankon dankantaka a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481638 Ranar Watsawa : 2017/06/24
Bangaren kasa da kasa, al’ummar birnin quds suna gudanar da ayyuaka daban-daban na raya watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481554 Ranar Watsawa : 2017/05/27
Bangaren kasa da kasa, akwai abubuwa da dama da suke hada msuulmi da kiristoci a wuri guda a cikin watan Ramadan mai alfarma a kasar masar
Lambar Labari: 3481548 Ranar Watsawa : 2017/05/25
Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da karatowar watan azumi tsanyar koyar da ilmomin muslunci ta jami’ar Landan za ta shirya wani shiri kan fahimtar ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3481254 Ranar Watsawa : 2017/02/23
Yau Ranar eid fetr cewa, bayan azumin watan Ramadan na kwanaki talati da ke cike da albarka da ni'imar Allah, wannan mafari ne na azama ta hakika zuwa madaukakiyar 'yan adamtaka. (Ayatollah Khamenei, 13-10-2007)
Lambar Labari: 3480583 Ranar Watsawa : 2016/07/05
Bangaren Farko
Watan Ramadan Na 2016
Lambar Labari: 3480582 Ranar Watsawa : 2016/07/05
Bangaren kasa da kasa, da dama daga cikin muslmin duniya za su tashi da azumin watan Ramadan gobe alhamis a matsayin ranar farko ta wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3315777 Ranar Watsawa : 2015/06/17
Bangaren kasa d akasa, kasashen larabawa da dama da kuma wasu daga ckin kasashen musulmi sun sanar da gobe a matsayin ranar da za sy fara gudar da azumin watan Ramadan mai albarka.
Lambar Labari: 1423902 Ranar Watsawa : 2014/06/29