iqna

IQNA

IQNA - Bidiyon karatun kur’ani da shahid Hazem Haniyeh ya yi a daya daga cikin masallatan Gaza ya samu karbuwa daga wajen masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490984    Ranar Watsawa : 2024/04/14

Beirut (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da wata sanarwa inda ta sanar da cewa an kai hari kan wasu sojojin gwamnatin sahyoniyawan 4 a arewacin Palastinu da suka mamaye.
Lambar Labari: 3490325    Ranar Watsawa : 2023/12/17

Tashar Aljazeera ta samu hotuna da bidiyoyi da ke nuni da dimbin mayaka daga bataliyar Qassam sun kai hari a cibiyar soji ta Erez tare da kama wasu jami’ai da sojojin Isra’ila.
Lambar Labari: 3489947    Ranar Watsawa : 2023/10/09

Tehran (IQNA) Ma’aikatar tsaron Najeriya ta sanar da cewa, mayakan sama na Najeriya sun samu nasarar ragargaza wani sansanin mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484992    Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IQNA) dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki sun fara kaddamar da wani farmaki a kan mayakan ‘yan ta’adda na Daesh a kan iyakokin kasar da kuma Syria.
Lambar Labari: 3484751    Ranar Watsawa : 2020/04/27